Thursday, August 31, 2023

Cristiano Ronaldo hat_ trick...













JUYIN MULKIN GABON: Tinubu ya ce 'annobar ƙarfa-ƙarfa' ce ke bazuwa cikin Afrika











A ranar Asabar ce aka yi zaɓen shugaban ƙasa a gaban, wanda ya haifar da ruɗani, bayan an bayyana cewa Shugaba Ali Bongo ne ya yi nasara a zangon mulkin sa na uku a jere.

Ali Bongo ya zama tun cikin 2009, bayan mutuwar mahaifin sa, Omar Bango.

A zaɓen ranar Asabar, Hukumar Zaɓen Gabon ta ce Ali Bango ya samu kashi 64.27 na yawan ƙuri’un da aka kaɗa. Amma ɗan adawar sa Albert Ondo Ossa ya samu kashi 30.77.” An dai ɗauki tsawon lokaci ana kunge-kunge kafin a bayyana sakamakon zaɓen.

Rahotanni sun ce an ji ƙararrakin harbin bindiga a babban birnin Gabon, Libreville. Kuma ba a san inda shugaban ƙasar ya ke ko halin da ya ke ciki ba.

Juyin mulkin ya zo wata ɗaya daidai bayan juyin mulkin Nijar. Kuma mako ɗaya bayan AU ta kafa wa Sojojin Mulkin Nijar takunkumi, tare da dakatar da ƙasar daga kasancewar ta mamba a AU.





A ranar Asabar ce aka yi zaɓen shugaban ƙasa a gaban, wanda ya haifar da ruɗani, bayan an bayyana cewa Shugaba Ali Bongo ne ya yi nasara a zangon mulkin sa na uku a jere.


Ali Bongo ya zama tun cikin 2009, bayan mutuwar mahaifin sa, Omar Bango.


A zaɓen ranar Asabar, Hukumar Zaɓen Gabon ta ce Ali Bango ya samu kashi 64.27 na yawan ƙuri’un da aka kaɗa. Amma ɗan adawar sa Albert Ondo Ossa ya samu kashi 30.77.” An dai ɗauki tsawon lokaci ana kunge-kunge kafin a bayyana sakamakon zaɓen.


Rahotanni sun ce an ji ƙararrakin harbin bindiga a babban birnin Gabon, Libreville. Kuma ba a san inda shugaban ƙasar ya ke ko halin da ya ke ciki ba.

Juyin mulkin ya zo wata ɗaya daidai bayan juyin mulkin Nijar. Kuma mako ɗaya bayan AU ta kafa wa Sojojin Mulkin Nijar takunkumi, tare da dakatar da ƙasar daga kasancewar ta mamba a AU.

Wednesday, August 30, 2023

Mahaifiyar shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Abba El-Mustapha ta rasu....











Mahaifiyar shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Abba El-Mustapha ta rasu.

El-Mustapha ne ya sanar da labarin rashin da ya yi a ranar Talata, 29 ga watan Agusta.

Manyan jaruman Kannywood sun taya abokin sana’ar nasu alhinin wannan babban rashi da ya yi.



KALLI VIDEO 👇



Alhaji Rufa'i Bill Gates Ya Bayyana Yawan Dukiyar Sa Da Kadarorin Da Ya Mallaka....












Alhaji Rufa'i Bill Gates Ya Bayyana Yawan Dukiyar Sa Da Kadarorin Da Ya Mallaka....





_





KALLI VIDEO 👇👇



Mutuwar Kamal Aboki Dan Comedy Pantami Ta Bayyana Wani Ilimi Ya Kamata Kowa Ya Shiga Hankali Shi....











Mutuwar Kamal Aboki Dan Comedy Pantami Ta Bayyana Wani Ilimi Ya Kamata Kowa Ya Shiga Hankali Sh

Innalilahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Mutuwar Kamal Aboki Ta Girgiza Duniya kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.



A yanzu haka mutane da yawa da yawa suna magana akan cewa wannan Mutuwar ta Girgiza Duniya kamar yadda a yanzu haka malamai sunyi magana Akan Mutuwar Kamal Aboki.

A yanzu haka ga video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance.

Mutuwar Mahaifiyar Jarumi Abba Al-mustapha ....











Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un 😭 Haki Dukkanin Me Rai Dole Ze Zamanto Mamaci A Yau Talata Ne 29/08/2023 Allah Ya Kar6i Rayuwar Mahaifiyar Fitaccen Jarumin Kannywood Kuma Shugaban Hukumar Tace Finafinan Hausa Ta Jahar Kano, (Censorship Boad) Wato Abba Al-Mustapha Kamar Yadda Ya Wallafa A Shafinsa Na Facebook

Yace “Na Rasa Mahaifiyata Kuma DUNIYATA Wato (Gwagwgo). Ya Allah Ka Jikanta Ka Gafarta Mata Kurakuranta Kasa Aljanna ce Makomarta.
I Will Mourn You Till My Last Breath GWAGWGO.
R.I.J.F 😭😭😭😭”



Muna Fata Da Addu’ar Allah Yajikanta Da Dukkanin Musulmai Yasa Aljannah Ta Zamo Makomarta Da Kowanne Musulmi.

Innnalillahi wa’inna ilahim raji’un rai bakon duniya, Kalli bidiyan yadda ruwa yayi a tsakiyar gari idan kanada saurin kuka kayi hakuri kar kashiga…











Innnalillahi wa’inna ilahim raji’un rai bakon duniya, Kalli bidiyan yadda ruwa yayi a tsakiyar gari idan kanada saurin kuka kayi hakuri kar kashiga…



Wani fai fan bidiyo kenan wanda mukai karo dashi a lokacin ne man rahoto sahihi wanda zamu kawo muku domi kusan me duniya take ciki a wasu bangarorin da ba anan kuke ba.



Bidiyan yadda ruwa yayi a tsakiyar gari idan kaga bidiyan zaka san lallai babu mai karfe sai Allah domin kuwa yadda ruwan yake kada benaye abun dai ma sai kun gani da idan ku domin ance gani yakoriji kowa yasan hakan.



Dan haka zan saka muku wannan bidiyan a yanzu haka ku gani kawai ba tare da bata wani lokaci ba a anan kasa kadan ne zaku iya yin ido hudu da wannan bidiyan kamar yadda muka ce yana kasa kadan.



Kalli videon 👇 



Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Jarumin Kannywood Abba Elmustapha....











Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Akayi Jana’izzar Mahaifiyar Jarumin Kannywood Abba Elmustaph see
Duniya kenan mai raba soyayyar da da mahaifi

Allah ya jikan hajiya yayi mata rahama amen

Allahu Akbar Allah yayiwa Mahaifiyar shugaban hukumar tace fina finai a jihar Kano Abba Elmustapha kenan

Yanzu nan majiyarmu take samun wannan labarin da shi ɗanta abba elmustapha ya fitar da sanarwa a shafinsa na sada zumunta

Na rasa mahifiyata kuma DUNIYATA(Gwagwgo).

Ya Allah Ka jikanta ka gafarta mata kurakuranta kasa Aljanna ce makomarta.

I will mourn you till my last breath GWAGWGO.

R.I.J.F”

Tuesday, August 29, 2023

Innanillahi yanzu dasafe yayi Hatsarin Mota ta hanyarshi ta zuwa kano innanillahi 😭











Innanillahi yanzu dasafe yayi Hatsarin Mota ta hanyarshi ta zuwa kano innanillahi 😭







_






KALLI VIDEO 👇👇



Innanillahi adaren yau Allah yayima Abba Al Mustapha rasuwa 😭 jarumin Kannywood yan......











Innanillahi adaren yau Allah yayima Abba Al Mustapha rasuwa 😭 jarumin Kannywood yan......






_




KALLI VIDEO 👇👇



Monday, August 28, 2023

Kalli Video Yadda Jarumar Kanywood Aisha Humaira Take Rera Wakokin Bola Ahamed Tinibu…











Jarumar kanywood aisha humaira ta sanya wasu zafafan videon a shafin ta na Tiktok wanda take rera wakokin bola Ahamed Tinibu na siyasa.

Wadannan wakokin sun sanu sosai kuma sun samu karbuwa sosai da sosai a shafin ta na Tiktok amma saidai mutane dayawa suna Allah wadai da wakokin domin kuwa bola Ahamed Tinibu ya jefa mutanen Nigeria cikin wani mawuyacin hali da tsadar rayuwa kamar su abinci da man fetur da sauransu….


Dauda Kahuta Rarara shine ya ƙirkiro wakokin kuma amma aisha humaira ta sanya wakokin akan shafin ta na Tiktok Kuma mutane dayawa sun kalli wakokin.

 

Kamar yadda na faɗa muku akwai wani matashi mai suna Aminu J Town Wanda Matashi ne dan shekara 29 ya fito ya soki wakokin da Rarara Ya ya ƙirkiro kuma suka sanya a shafin intanet da sauran social media accounts kamar Su Tiktok, Instagram, da Twitter, Facebook,da Kuma YouTube da Sauran Su……

 

KALLI VIDEO 👇



Kana Cikin Jima’i Sai Gaban’ka ya Kwanta ga Taimako Fisabilillah Kalli Video…












Kana Cikin Jima’i Sai Gaban’ka ya Kwanta ga Taimako Fisabilillah Saboda Allah da Annabi S’A’W Muna Fatan Allah yasa Jama’ar Musulmai Su Anfana da Wannan Bidiyo.






Ga Full Videon Nan!!👇



ALLÀHU AKBÀR: Ruwań Da Manzòn Allàh SAW Ya Wańke Fùskar Sa Dashi Mai Albarka À Yakiń Uhud..











ALLÀHU AKBÀR: Ruwań Da Manzòn Allàh SAW Ya Wańke Fùskar Sa Dashi Mai Albarka À Yakiń Uhu

Wannań wani wuri ne a dutsen Uhudu wańda ruwan sama ke taruwa a ciki. Lokaciń da aka jiwa Manzon Allàh SAW ciwo a yakin Uhudu, jini ya fara zuba a fuskarsa, sayyiduna Ali RTA ya zo wannan wurin ya debo ruwa ya kaiwa Manzon Allàh saw ya wańke fuskarsa mai albarka da ruwań. Sallallahu Alaihi Wasallam.


KALLI VIDEO 👇



Za a fara tace ɗanyen mai cikin Disamba, a Matatar Fatakwal - Ƙaramin Ministan Fetur...











Gwamnatin Najeriya ta ce Matatar Fetur ta Fatakwal za ta fara tace ɗanyen mai a cikin watan Disamba.

Cikin wata sanarwar da Kakakin Yaɗa Labaran NNPC, Garba Deen Muhammad ya fitar a ranar Juma’a, ya ce matatar za ta koma aiki nan da wata huɗu, ƙarshen shekara kenan.

Matatar Ɗanyen Mai ta Fatakwal dai na da ƙarfin iya tace ganga 60,000 ce a kowace rana. An kulle ta a cikin 2019, domin gyara, bayan gwamnati ta samu haɗin guiwar yarjejeniya da kamfanin Maire Texnimont ma Italy, wanda aka bai wa kwangilar gyaran matatar.

An bai wa kamfanin mai Eni kwangilar aikin bada shawarwarin gyare-gyare ga kamfanin da ke gyaran matatar.

Cikin 2021 NNPCL ya ce an fara gyaran bayan Majalisar Zartaswa ta amince da biyan dala biliyan 1.5 kuɗin gyara.

Sai dai kuma ko a cikin 2021, sai da Ƙaramin Ministan Fetur na lokacin, Timipre Sylva, ya ce matatar za ta fara aiki a cikin Disamba, 2022. Sai dai hakan bai yiwu ba.

Sannan cikin watan Janairu, 2023, Sylva ya ce matatar Fatakwal za ta fara aiki zuwa Afrilu, 2023. Nan ma ɗin dai alƙawarin ba a cika shi ba.

Sai dai kuma sanarwar da Muhammad ya fitar a ranar Juma’a ta sake alƙawarin ne bayan Ƙaramin Ministan Fetur Heineken Lokpobiri da Shugaban NNPCL Mele Kyari sun kai ziyarar gani-da-idon yadda aikin gyaran Matatar Fatakwal ɗin ke tafiya.

Lokpobiri ya ƙara da cewa ya gamsu dangane da yadda aikin gyaran Matatar Fatakwal ɗin ke gudana. “Da zaran an kammala aikin har aka fara tace ɗanyen fetur a gida, sannan aka gyara sauran matatun fetur, to za a yi bankwana da matsalar fetur. “Sannan kuma tattalin arziki zai ƙaru, saboda za a daina fitar da Dala waje don a sayo tataccen fetur daga ƙasashen waje.”

Ina Ganin Yayana Na Barsu A Sudan Akan Rikicin Da Ake Kalli Bidion Nan....











Ina Ganin Yayana Na Barsu A Sudan Akan Rikicin Da Ake Kalli Bidion Nan




_





KALLI VIDEO 👇👇



Sunday, August 27, 2023

Shifa Tashin Hankali Ba’a Saka Mai Rana Ku Kalli Cikakken Bidiyon yadda Yake Wasan Kaho na Saniya Hakan Yayi Sanadiyar R…











Shifa Tashin Hankali Ba’a Saka Mai Rana Ku Kalli Cikakken Bidiyon yadda Yake Wasan Kaho na Saniya Hakan Yayi Sanadiyar R…



Shifa Tashin Hankali Ba’a Saka Mai Rana Ku Kalli Cikakken Bidiyon yadda Yake Wasan Kaho na Saniya Hakan Yayi Sanadiyar Rasa Abu’buwa da Dama A Jikin Sa Idan Allah Yayi da Kwanan Sa a Gaba.

Amma Lamarin Sai Addu’a: me Zaku Iya Fadi akan Masu Wasa da saniya Jama’a Samuso Muji ta Bakin Ku.



KALLI VIDEO 👇👇



Ana ta jimami: Allah ya yiwa Tsohon kakakin soji rasuwa Jim kadan bayan ritaya....











Najeriya ta yi babban asara na wani jami'in sojan da ya yi ritaya!





Kwanaki kadan bayan Tinubu ya masa ritayar dole, tsohon kakakin soji ya rasu.





Garba Shehu ya cire sanarwar jimami, ya kira marigayi Manjo Janar abokinsa.



KALLI VIDEO 👇



An umarci sojojin Nijar su yi shirin ko-ta-kwana











Sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun bukaci dakarunsu da su yi shirin ko-ta-kwana, inda suka ce akwai karin barazanar kai musu hari.

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito cewa wannan gargadin yana kunshe a cikin wata takarda wadda shugaban sojin Nijar ya saka wa hannu.

Takardar, wadda aka watsa sosai a kafafen sada zumunta a ranar Asabar, ta bayyana cewa wannan umarnin da aka bayar kan cewa sojojin su kasance cikin shirin ko-ta-kwana zai sa su mayar da martani kan kowane irin hari da za a iya kai musu.

Labari mai alaka: 


Dangantaka na kara tsami tsakanin Nijar da wasu kasashen duniya da kuma kungiyar ECOWAS duk da a ‘yan kwanakin nan alamu sun nuna ana samun ci gaba a yunkurin yin sulhu.

A makon nan sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun bai wa jakadan Faransa kwana biyu ya fita daga kasar.

Haka kuma a kwanakin baya sojojin na Nijar sun tabbatar da cewa za su iya yin komai amma ba za su mayar da Shugaba Bazoum kan mulki ba kamar yadda ECOWAS ta bukata cikin gaggawa.

Mutuwar Naziru Sarkin Waƙa A Hatsarin Mota Yanzu Wani Sabon Al’amari Ya Ɓulla











Biyo Bayan Labarin Dayake Yawo A Kafafen Sada Zumuta Na Cewar Naziru Sarkin Waka Yayi Hatsarin Mota Ya Mutu, Yadda Jarumin Ya Fito Ya Karyata Wannan Lamari.



Duk Da Dai Kuna Sani A Kullum Akan iya Samun Masu Yada Labaran Karya Suna Dangantashi Ga Sanannun Mutane, Kamar Shuwagabanni Ko Kuma Jaruman Kannywood.

Yadda Hakan Ta Faru Akan Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Wato Naziru Ahmad Wanda Ake Kira Da Sarkin Waka.



Jarumin Ya Karyata Wannan Labarine A Shafinsa Na Instgaram Bayan Wallafa Wani Hoto Da Yayi Wanda Aka Hada Hotonsa Da Motar Datayi Hatsari, Sannan Aka Saka Alamar R.I.P Akansa.




Labarin Ya Janyo Cece Kuce Musamman A Shafin nasa Na Instagram Daya Wallafa Wannan Hoton, Bayan Faruwar Hakan Kuma Sai Gashi Yau Jarumin Ya Sake Wata Wallafa Wanda Yake Jaddada Batunsa Na Cewa Baiyi Wani Hatsari Ba.

Yadda Malam Ya Kusa Kuka Bayan Ganin Lalatar Da Yaran Hausawa Suke A Wannan Bidiyo....











Idan baku manta ba babban malamin addini shekh Pantami yana daya daga cikin manyan malaman addini wanda ake dasu a fadin duniya bama nijeriya ba kadai wannan babban malami ya koka bayan cin karo da yake da wasu bidiyoyin musulmai hausawa a online da suke daurawa.




Malam yana cewa “Yara suna tsalle suna nuna tsaraicin jikin su a online ana kallo kuma a gidan iyayen su suke wannan, shi uba yana tunanin yarinyarsa ta waye, shin wutar da ake magana wasa ce, shin kuma tunanin Allah yana wasa damu ne.”



Ya cigaba da cewa “An wayi gari a al’ada ka kasa gane ina musulmi yake da wanda ba musulmi ba, idan aka sanya kaya ka kasa ganewa a mu’amala ka gagara ganewa, kuma a haka muna karanta Alqur’ani.”

Wannan itace takaitacciyar nasiha da malam yayi kan irin lalatar da shigar yan wuta da matan wannan zamani suke iyayen su na kallo kuru kuru, a matsayin yaransu sun waye.

A cikin maganar sa yayi amfani da kuma ganin wutar nan wasa ce, ma’ana bakuyi imani da akwai wuta ba kuma duk wanda baiyi imani da abinda Allah yace akwai ba, shi ba musulmi bane yana amsa sunan musulunci ne kawai.

Ga bidiyon da malam yayi yar takaitacciyar nasiha:

Gaskiya magana yau kun shigo birnin matsafa kalli yadda wasu suka shiga birnin matsafa......











Gaskiya magana yau kun shigo birnin matsafa kalli yadda wasu suka shiga birnin matsafa......









KALLI VIDEO 👇



Saturday, August 26, 2023

Jarumin Kannywood Ali Nuhu Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Bai Kara Aure Ba .....











Jarumin Kannywood Ali Nuhu Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Bai Kara Aure Ba 


Ali Nuhu ya bayyana cewa ba shi da ra’ayin auren mace fiye da daya.

Jarumin fim din ya ce zaman lafiya da kwanciyar hankalinsu da matarsa ya fi masa komai a yanzu.

A cewarsa yana ganin bai kamata mutum ya kara aure in ba zai iya adalci ba idan ya karo wata matar.




Sarkin Kannywood, Ali Nuhu ya magantu a kan dalilinsa na kin yi wa matarsa, Maimuna kishiya tsawon shekaru Jarumin da matarsa sun shafe tsawon shekaru 20 tare kuma suna da 'ya'ya biyu a tsakaninsu Ali ya bayyana cewa sam auren mace fiye da daya baya cikin tsarinsa kuma yana ganin hakan ya fi masu zaman lafiya da kwanciyar hankali ....

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Ya Rasu Bayan Kammala Alwallar Sallar Magariba a jiya Juma’a.....












Allah Ya Yi Wa Malam Falalu Umar Kakaki Rasuwa Bayan Ya Kammala Alwallar Sallar Magariba Ta Yau Juma’a. 








Za’a Yi Jana’izarsa Gobe Asabar Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiya A Kakaki, Cikin Birnin Zaria.







Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Friday, August 25, 2023

Shekarata 80 Mijina Be Ta6a Saduwa Dani Ba, Har Yanzu Ni Budurwa Ce....












Dattijiwa Me Kimanin Shekara 80 Tace Har Yanzu Ita Budurwa Ce Saboda Mijinta Be Ta6a Kwanciya Da Ita Ba (Saduwa) Dan Haka Tace Har Yanzu Ita Budurwa Ce Saboda Batasan Dadin Namiji Ba.

Gadai Cikakken Faifan Bidiyon A Sama Da Kasan Rubutunnan Ku Danna Kusha Kallo Sannan Ku Bayyana Mana Ra’ayinku Dan Gane Da Bidiyon Mata Me Shekara 80 Da Namiji Be Ta6a Kusantar Ta Ba.




KALLI VIDEO 👇



Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kwana Uku Da Aure Allah Yayi Mata Rasuwa….











Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kwana Uku Da Aure Allah Yayi Mata Rasuwa…

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah yayi Wata amarya Rasuwa kamar yadda a Yanzu haka wannan mutuwar tayi matukar gurgiza Duniya.

A Yanzu haka ga wannan video Ka kalla Domin zakaga Yadda wannan labarin ya Kasance Domin Mutane da yawa suna Magana akai.

Ga video.



Thursday, August 24, 2023

Toni Kroos Slams Highly Rated Spanish Midfielder for Saudi Arabia Move











Toni Kroos Slams Highly Rated Spanish Midfielder for Saudi Arabia Move




Celta Vigo's wonderkid is set to complete his move to Al-Ahli.

Real Madrid midfielder, Toni Kroos, is not happy with the transfer and has made his feelings known.

Real Madrid has dismissed:












Real Madrid Has Dismissed PSG's €250 Million Asking Price For Kylian Mbappe | Football News | Soccer News | Transfer News

kylian mbappe real madrid
kylian mbappe
mbappe real madrid
real madrid
mbappe
mbappe real madrid 2023
kylian mbappe psg
mbappe to real madrid
real madrid kylian mbappe
mbappé real madrid
kylian mbappe madrid
kylian mbappe real madrid 2023
mbappe psg
mbappe madrid
noticias real madrid
real madrid hoy
kylian mbappé
fichajes real madrid
real madrid mbappe
canal real madrid
kylian mbappe vs real madrid
actualidad real madrid
mbappé no real madrid
PSG.....

Arsenal fans sports:












Arsenal Fans Spot What Declan Rice Did During Martin Odegaard's Penalty, They're Confused | Football News | Soccer News | Transfer News

arsenal
arsenal fc
arsenal football club
declan rice
arsenal highlights
crystal palace vs arsenal ft declan rice
arsenal training
crystal palace vs arsenal
crystal palace vs arsenal resumen
resumen crystal palace vs arsenal
crystal palace vs arsenal full match
highlight crystal palace vs arsenal
crystal palace vs arsenal highlights
resume crystal palace arsenal
crystal palace x arsenal gols
arsenal vs man city
crystal palace
arsenal vs manchester city......

Jima’i yafi yafi daɗi a wajen mace – sheikh Ibrahim khalil.....











Jima’i yafi yafi daɗi a wajen mace – sheikh Ibrahim khali

Saduwa da mace yafi mata daɗida duk wani abu a duniy

Rashin saduwa yana taɓa ƙwaƙwalwa su yana taɓa tunaninsu yana taɓa dabi’arsu kuma yana sa su ciwo sai anyi musu operation.

 

karanta sauran bayyanin ……..

Sheikh Ibrahim khalil yayi wannan wajabi ne a wajen walimar yaye dalibai to a cikin wannan maudu’i ne malam ya kawo abubuwan da mace tafi so a duniya wanda wannan karatu ne ba harka wasa bace ku dauki wannan darasi.

 

Akwai wani furofesa yana magana akan saduwa duk wani abu a duniya bai kai saduwa a gurinta ba a aure ba, duk wani abu , mace abu biyu ne tafi so a yabata a koɗata a guzata a sadu da ita. kuma rashin saduwa yana taɓa ƙwaƙwalwa su yana taɓa tunaninsu yana taɓa dabi’arsu kuma yana sa su ciwo sai anyi musu operation.

 

“ciwon mara saboda maniyinsu, sunfi maza sha’awa wani lokaci idan maniyinsu yazo ya maƙale a mara sai an musu operation , Shiyasa wani lokaci kake ganin suna wani abu kamar hauka, ba hauka bace mostuwa ce.

 

Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka.

Wallahi Hukunchin Da Kuke Yiwa Yan kannywood Babu Adalchi Jibi Yadda…











Wallahi Hukunchin Da Kuke Yiwa Yan kannywood Babu Adalchi Jibi Yadda… 





_






KALLI VIDEO 👇👇





Wednesday, August 23, 2023

Innanillahi😭 Allah yayima Fati_Washa rasuwa😭🤲Allah yajikanta da rahma yasa Mutuwa tazamo hutu agareta,...











Innanillahi😭 Allah yayima Fati_Washa rasuwa😭🤲Allah yajikanta da rahma yasa Mutuwa tazamo hutu agareta,




_






KALLI VIDEO 👇👇



Innanillahi 😭 Mutuwar Maryam Yahaya 'Yanzu da safiyar yau ta gi........











Innanillahi 😭 Mutuwar Maryam Yahaya 'Yanzu da safiyar yau ta gi........






_






KALLI VIDEO 👇👇




Tuesday, August 22, 2023

India 2 -0 Cambodia | AFC Asian Cup 2023 Qualifiers Final Round | Highlights......












India 2 -0 Cambodia | AFC Asian Cup 2023 Qualifiers Final Round | Highlights



Watch the Video 👇


Thanks for watching 🙏

They Dey Cristiano Ronaldo Taught Football to Neymar & Mbappe.......











They Dey Cristiano Ronaldo Taught Football to Neymar & Mbappe.....




Watch the Video 👇


Thank you for watching 🙏

They Dey Cristiano Ronaldo Taught Football to Neymar & Mbappe.....











They Dey Cristiano Ronaldo Taught Football to Neymar & Mbappe.....


Watch the Video 👇


Thank for watching 🙏



🚨 Al Nassr l’emporte 4-2 face à Al Ahli Dubaï et se QUALIFIE pour la Ligue des Champions d’Asie ! 👏👏

Une passe décisive de Cristiano Ronaldo 💪

Yarinya ‘Yar Shekara 13 Ta Hadu Da Mummunar Cuta –











Allah Sarkin Iko Bidiyon Yadda Jikin Wata Karamar Yarinya Me Kimanin Shekara 13 Ya Koma Kamar Dutse Ya Tashi Hankulan Al’umma Matuka Ganin Yadda Lokaci Guda Jikin Dan Adam Ya Koma Tamkar Dutss Kamar Yadda Zaku Gani A Faifan Bidiyon Dake Sama




KALLI VIDEO 👇👇



Allah sarki yau shekarar ahmad s nuhu sha shida da rasuwa kalli videon nan domin ganin yadda….kalla video....











Allah sarki yau shekarar ahmad s nuhu sha shida da rasuwa kalli videon nan domin ganin yadda….kalla video.





_





KALLI VIDEO 👇




Inna Lillahi! Amarya ta rasu kwana 11 da auren su,Allah yasa ta huta.....











Inna Lillahi! Amarya ta rasu kwana 11 da auren su,Allah yasa ta huta.






_




KALLI VIDEO 👇👇