Monday, August 28, 2023

Kalli Video Yadda Jarumar Kanywood Aisha Humaira Take Rera Wakokin Bola Ahamed Tinibu…











Jarumar kanywood aisha humaira ta sanya wasu zafafan videon a shafin ta na Tiktok wanda take rera wakokin bola Ahamed Tinibu na siyasa.

Wadannan wakokin sun sanu sosai kuma sun samu karbuwa sosai da sosai a shafin ta na Tiktok amma saidai mutane dayawa suna Allah wadai da wakokin domin kuwa bola Ahamed Tinibu ya jefa mutanen Nigeria cikin wani mawuyacin hali da tsadar rayuwa kamar su abinci da man fetur da sauransu….


Dauda Kahuta Rarara shine ya ƙirkiro wakokin kuma amma aisha humaira ta sanya wakokin akan shafin ta na Tiktok Kuma mutane dayawa sun kalli wakokin.

 

Kamar yadda na faɗa muku akwai wani matashi mai suna Aminu J Town Wanda Matashi ne dan shekara 29 ya fito ya soki wakokin da Rarara Ya ya ƙirkiro kuma suka sanya a shafin intanet da sauran social media accounts kamar Su Tiktok, Instagram, da Twitter, Facebook,da Kuma YouTube da Sauran Su……

 

KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home