Sunday, August 27, 2023

Ana ta jimami: Allah ya yiwa Tsohon kakakin soji rasuwa Jim kadan bayan ritaya....











Najeriya ta yi babban asara na wani jami'in sojan da ya yi ritaya!





Kwanaki kadan bayan Tinubu ya masa ritayar dole, tsohon kakakin soji ya rasu.





Garba Shehu ya cire sanarwar jimami, ya kira marigayi Manjo Janar abokinsa.



KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home