Thursday, August 24, 2023

Jima’i yafi yafi daɗi a wajen mace – sheikh Ibrahim khalil.....











Jima’i yafi yafi daɗi a wajen mace – sheikh Ibrahim khali

Saduwa da mace yafi mata daɗida duk wani abu a duniy

Rashin saduwa yana taɓa ƙwaƙwalwa su yana taɓa tunaninsu yana taɓa dabi’arsu kuma yana sa su ciwo sai anyi musu operation.

 

karanta sauran bayyanin ……..

Sheikh Ibrahim khalil yayi wannan wajabi ne a wajen walimar yaye dalibai to a cikin wannan maudu’i ne malam ya kawo abubuwan da mace tafi so a duniya wanda wannan karatu ne ba harka wasa bace ku dauki wannan darasi.

 

Akwai wani furofesa yana magana akan saduwa duk wani abu a duniya bai kai saduwa a gurinta ba a aure ba, duk wani abu , mace abu biyu ne tafi so a yabata a koɗata a guzata a sadu da ita. kuma rashin saduwa yana taɓa ƙwaƙwalwa su yana taɓa tunaninsu yana taɓa dabi’arsu kuma yana sa su ciwo sai anyi musu operation.

 

“ciwon mara saboda maniyinsu, sunfi maza sha’awa wani lokaci idan maniyinsu yazo ya maƙale a mara sai an musu operation , Shiyasa wani lokaci kake ganin suna wani abu kamar hauka, ba hauka bace mostuwa ce.

 

Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home