Saturday, August 26, 2023

Jarumin Kannywood Ali Nuhu Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Bai Kara Aure Ba .....











Jarumin Kannywood Ali Nuhu Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Bai Kara Aure Ba 


Ali Nuhu ya bayyana cewa ba shi da ra’ayin auren mace fiye da daya.

Jarumin fim din ya ce zaman lafiya da kwanciyar hankalinsu da matarsa ya fi masa komai a yanzu.

A cewarsa yana ganin bai kamata mutum ya kara aure in ba zai iya adalci ba idan ya karo wata matar.




Sarkin Kannywood, Ali Nuhu ya magantu a kan dalilinsa na kin yi wa matarsa, Maimuna kishiya tsawon shekaru Jarumin da matarsa sun shafe tsawon shekaru 20 tare kuma suna da 'ya'ya biyu a tsakaninsu Ali ya bayyana cewa sam auren mace fiye da daya baya cikin tsarinsa kuma yana ganin hakan ya fi masu zaman lafiya da kwanciyar hankali ....

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home