Monday, August 28, 2023

ALLÀHU AKBÀR: Ruwań Da Manzòn Allàh SAW Ya Wańke Fùskar Sa Dashi Mai Albarka À Yakiń Uhud..











ALLÀHU AKBÀR: Ruwań Da Manzòn Allàh SAW Ya Wańke Fùskar Sa Dashi Mai Albarka À Yakiń Uhu

Wannań wani wuri ne a dutsen Uhudu wańda ruwan sama ke taruwa a ciki. Lokaciń da aka jiwa Manzon Allàh SAW ciwo a yakin Uhudu, jini ya fara zuba a fuskarsa, sayyiduna Ali RTA ya zo wannan wurin ya debo ruwa ya kaiwa Manzon Allàh saw ya wańke fuskarsa mai albarka da ruwań. Sallallahu Alaihi Wasallam.


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home