Sunday, March 10, 2024

VIDEO: “Yadda wani mutum da ba’a san ko waye ba ya gina Masallacin Naira Miliyan 500 a Legas”











HOTUNA: “Yadda wani mutum da ba’a san ko waye ba ya gina Masallacin Naira Miliyan 500 a Legas”

Rahotanni daga jihar Legas na cewa wani mutum da ba'a san ko waye ba ya gina katafaren Masallacin da yafi ko wanne tsada a Najeriya, Masallacin yana ɗauke da hasumiyar Azurfa mumbarin da liman zai hau don yin huɗuba an masa ƙawa da Zinari, Gol, Diamond, Azurfa

Muma muna fatan Allah ya bamu kuɗin halal muyi ayyukan alheri mu gina masallaci mu taimakin bayin Allah

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home