Saturday, March 9, 2024

Ina neman mijin aure zan bada sadaki da gidan zama kuma zan ciyar damu tsawon shekara guda—Hajjiya Ummie











Ina neman mijin aure zan bada sadaki da gidan zama kuma zan ciyar damu tsawon shekara guda—Hajjiya Ummie


Hajjiya Ummie tace bata son Ramadan ɗinnan ya kama ba tare da tana gidan mijinta tana bautar Allah ba saboda haka duk wanda ya shirya ya ajiye mata lambar wayarsa, tayi alƙawarin ita zata bashi sadakin kanta ya biya kuma zata bashi gidan da zasu zauna daga cikin gidajenta, sannan zata ɗauki nauyin kayan abinci cefane da sutura na tsawon shekar ɗaya kafin mijin nata ya fara yi da kansa

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home