Saturday, March 9, 2024

Don Allah wani ya taimaka ya aureni kafin a fara Azumi amma fa bana gajiya a Gado kuma ban da nauyi

 







Wata matashiya ta bayyana cewar tana son kafin a fara Azumin Ramadan a samu wani yazo ya aureta kuma tace ku bar ganinta haka don bata da nauyi sannan kuma tace bata gajiya da saduwar aure, bugu da ƙari tace zata biyawa duk wanda ya amince zai aureta Sadakin kanta kuma zata bashi kuɗin lefe yaje ya haɗo mata, amma fa tace bata son raggon Namiji, don abinda yasa ta rabu da tsohon mijinta raggonci ne saboda bai wuce ya sadu da ita sau 7 a ko wane dare ita kuma ƙarfinta ya wuce nan


Kunji fa menene ra'ayoyinku

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home