Saturday, March 9, 2024

Magidanci ya aje aikin kamfani saboda ya samu damar saduwa da matarsa a kullum











Magidanci ya aje aikin kamfani saboda ya samu damar saduwa da matarsa a kullum



Daga cikin dalilan daya bayar a takardar daya rubuta ta ajiye aikin nasa, mutumin yace "Matata ce ta umarci da in ajiye aikin nan in dawo gida mu kasance tare kusa da juna a ko wane lokaci saboda mu samu damar saduwa da juna a duk lokacin da muke so, domin aikin nan ya hana ni biya mata buƙata tun ƙarfe 8 na safe inda na fita bana dawowa guda sai ƙarfe 4 na yamma saboda haka na aje aiki" In ji shi

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home