Sunday, March 10, 2024

Gaskiya Hausawa dabbane ace mutum ya tsinci Naira Miliyan 100 kuma ya mayar—Jennifer











Gaskiya Hausawa daban ne ace mutum ya tsinci Naira Miliyan 100 kuma ya mayar—Jennifer


Wata mata mabiya addinin kirista mai suna Jennifer tace ita fa daga yanzu babu wani mummunan abu da za'a ƙara fada game da Hausawa ta yarda saboda bahaushe ne ya tsinci tsabar kudi har Naira Miliyan 100 kuma ya mayarwa da mai su a halin da ake ciki a kasar nan

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home