Sunday, March 10, 2024

Ina son addinin Musulunci amma tsoron Azumi ke hana ni shiga—Mercy











Ina son addinin Musulunci amma tsoron Azumi ke hana ni shiga—Mercy

Wata budurwa mai suna Mercy mabiyin addinin kirista tace tana son shigowa addinin Musulunci amma tsoron Azumi take yi saboda ita gaskiya ba zata iya wuni bata ci ta sha ba

Kunji fa menene ra'ayoyinku?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home