Saturday, March 9, 2024

An ɗaura auren matashin ɗan sanda da hafizar Alƙur’ani bayan sun shafe shekaru 14 suna soyayya











An ɗaura auren matashin ɗan sanda da hafizar Alƙur’ani bayan sun shafe shekaru 14 suna soyayya


Matashin ɗan sandan wanda PRO ne na hukumar ƴan sandan jihar Bauchi ya auri masoyiyar tasa wacce suka shafe shekaru goma sha huɗu suna soyayya yana renon ta har zuwa wannan lokaci da ta yi saukar Alƙur'ani kuma aka ɗaura aurensu muna fatan Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a ta gari

Menene ra'ayoyinku shin zaka iya shafe shekaru 14 kana renon soyayyar macce tun tana yarinya ƙarama?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home