Sunday, December 31, 2023

ALLAH SARKI 😭 Cikin Dubban Mutanen da Suka Sallaci Sheikh Abubakar Giro Argungu Har'da Gwamnan Jahar da Kuma Jama'ar Kalli Wannan Video

ALLAH SARKI 😭 Cikin Dubban Mutanen da Suka Sallaci Sheikh Abubakar Giro Argungu Har'da Gwamnan Jahar da Kuma Jama'ar 

Kalli Wannan Video👇

Shin zaka iya rabuwa da budurwar da kakeso take sanka akan Naira millions 10,0000 cash

Shin zaka iya rabuwa da budurwar da kakeso take sanka akan Naira millions 10,0000 cash

Zamuga masu hankali

Wata budurwa ɗaliba a Jami’ar jihar Jigawa ta karɓi addinin Musulunci

Wata budurwa ɗaliba a Jami’ar jihar Jigawa ta karɓi addinin Musulunci

Ɗalibar wacce ke karatu a jami'ar gwamnatin tarayya dake Dutsen jihar Jigawa ta karɓi addinin Musulunci ne a hannun limamin makarantar kuma tace ba zata iya komawa gidansu ba saboda iyayenta zasu iya yanka ta inda ta nemi a samu wani daga cikin ƴan'uwanta musulmi ya aureta ya riƙeta tare da koyar da ita addinin Musulunci

Don Allah ana roƙon ƴan uwa Musulmi duk wanda yaga wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups ko Allah yasa a samu wanda zai iya aurenta ya riƙeta muna fatan Allah ya dauwamar da duga-duginta cikin addinin Musulunci

Abubuwa 17 da matar aure ce kadai ke samun su a wajen uban giji

LADAN DA MACE TAKE SAMU A GIDAN MIJINTA BAYAN TAYI AURE DAGA KNC HAUSA

1.Idan kikayi aure daga lokacin da kikayi sallah Allah zai baki lada dubu 1000.

2.idan kika kalli fuskar mijinki kikayi farin ciki Allah zai baki ladan zikiri goma 10.

3.idan kika shafi fuskar mijinki Allah Zai baki lada biyar 5.

4.idan mijinki ya rungume ki Allah zai baki lada goma.

5.idan mijinki yayi miki kiss sumbata Allah zai baki lada ashirin.

6.idan mijinki ya kwanta dake sau daya tak Allah zai baki lada yafi duniya da abin da yake cikinta.

7.idan kikayi wankan janaba Allah zai gafarta miki zunubanki da wanda kikayi da wanda zakiyi a gaba.

8.idan kika sami ciki kullum za’a rubuta miki ladan azumi da daddare shi kuma mijinki ladan sallah tahajjud da jihadi fisabilillah.

9.idan kika fara nakuda duk numfashi daya Allah zai baki ladan kamar kin ‘yanta bawa guda daya.

10.kina haihuwa ALLAH zai gafarta miki kamar yau kika zo duniya.

11.idan kika fara bawa danki nono duk tsotsa daya da yayi Allah zai baki ladan kamar kin ‘yanta bawa har ki yaye shi.

12.idan kika yaye danku Allah zaice da mala’iki ku shaida na gafartawa wannan mata da mijinta.

kwana daya da kikayi a gidan mijinki Allah zai baki ladan kamar kin ‘yanta bayi dubu .
14.idan kika fara share dakinki Allah zai baki lada goma, daraja doma, a gafarta miki har sau goma.

15.idan kina yin sharar dakinki kina ambaton Allah, to Allah zai baki ladan yawan tsintsiyar hannunki.

16.idan kika yiwa mijinki abinci me dadi to duk girki daya Allah zai baki ladan hajji da umara kyauta.

17.idan kika bawa mijinki ruwa cikin ladabi Allah zai baki ladan azumin shekara daya.

Ya Allah duk wanda yayi sharing wannan tunatarwa zuwa groups kabashi mace tagari ko mace kabata Miji nagari.

Saturday, December 30, 2023

Nifa tsoron daren farko ne ya hana ni aure saboda ance maza basu da imani a wannan daren

Nifa tsoron daren farko ne ya hana ni aure saboda ance maza basu da imani a wannan daren

A ganinku menene dalilin da yasa mafi akasarin ƴan mata suke tsoron daren farko?

Kalli video👇

Ga_AL-AMIN, Angon_Mijin Amarya_MARYAM,..... Naga ka fara Shaiki....

Ga_AL-AMIN, Angon_Mijin Amarya_MARYAM,..... Naga ka fara Shaiki.... kodai deal ya fada ne? 😂 me za ku ce akan Sa? @saddiqsanisaddiq #labarinaseries #labarina @sairamoviestv 

_

Kalli video 👇👇

Ina neman addu’ar ku na ƙara samun ci gaba a rayuwa yanzu na zama babba a Bollywood—Rahma Sadau

Ina neman addu’ar ku na ƙara samun ci gaba a rayuwa yanzu na zama babba a Bollywood—Rahma Sadau

Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Rahma Sadau ta nemi ƴan'uwa Musulmi su ƙara yi mata addu'ar samun nasara a dukkan al'amuranta jarumar tace tana son zama wata tauraruwa a faɗin Duniya

VIDEO: “Ƴan iska maza duk sanyi ya cinye ku baku iya yiwa macce komai sai dai kuce kin iya Kunu”

VIDEO: “Ƴan iska maza duk sanyi ya cinye ku baku iya yiwa macce komai sai dai kuce kin iya Kunu”

Kai amma dai wannan budurwar ta gama da maza inda tace "Kufa ƴan iskan mazan nan duk sanyi ya riga ya gama cinye lafiyar ku baku da aiki da kunga macce sai kuce mata kin iya kunu alhali ko haɗaku akai ba zaku iya mata komai ba saboda sanyi ya riga ya gama da ku" In ji ta

Shin dagake ne sanyi ya riga ya gama daku maza?

ABIN A YABA: Ahmed Musa Ya Gwangwaje Wasu Mutane (4) Da Kyautar Gidaje A Birnin Tarayya Abuja, Ciki Har Da Mai Gadinsa

ABIN A YABA: Ahmed Musa Ya Gwangwaje Wasu Mutane (4) Da Kyautar Gidaje A Birnin Tarayya Abuja, Ciki Har Da Mai Gadinsa

A ƙoƙarin da ya saba yi wajen tallafawa al’umma, shahararren ɗan ƙwallon ƙafan Najeriya, Kaftin Ahmed Musa MON ya gwangwaje wasu mutane da kyautar gidaje domin su samu muhallin zama da iyalansu.

Daga cikin mutanen da suka samu gidan akwai mai gadinsa wanda ya ba shi gida mai ɗaki ɗaya, da P.A ɗinsa wanda ke zaman abokinsa shi ma ya samu gida mai ɗaki uku, da kuma ma’aikacin ƙungiyar ƙwallon ƙafa shi ma ya samu kyautar gida mai ɗaki uku, sai kuma wata ƴar Jarida wacce suka daɗe tare tun yana ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, ita ma ya gwangwaje ta da gida mai ɗaki biyu.

Kaftin Ahmed Musa mutum ne gwarzo wanda ya daɗe yana sanya farin ciki da walwala a cikin zukatan al’umma daban-daban. Ko da a baya-bayan nan ya gwangwaje tsohon ɗan wasan Hausan nan Baba Karkuzo da kyautar gida, ya kuma sanyawa wasu abokansa tun na ƙuruciya gida kyauta ya ba su. Akwai mutane da dama da suka rabauta da samun gida a sanadiyyarsa, wasu kuma ya tallafa musu ne ta fuskar ilimi, abinci da jarin dogaro da kai da dai sauran muhimman fannoni rayuwa daban-daban. Wanda a sanadiyyar hakan ɗumbin al’umma na cigaba da yi masa godiya da addu’ar fatan alkhairi.

Wane fata zaku yi masa ?

Babu guguwar da za ta iya tumɓuke bishiyar soyayyar gaskiya. Aure yadauru Aminu Saira Sannu Da aiki

Babu guguwar da za ta iya tumɓuke bishiyar soyayyar gaskiya. Aure yadauru Aminu Saira Sannu Da aiki

Kalli video

Abinda yafi damuna bayan na kamu da cutar HIV shine rashin Aure —Talatu

Abinda yafi damuna bayan na kamu da cutar HIV shine rashin Aure —Talatu

Zaka iya auren macce koda tana da HIV saboda tsabar son da kake mata?

Video 👇

Abubuwan 4 da macce zata rika yi maka matukar tana sonka dagaske

Soyayya wata abu ce kyakkyawa, kamar yadda tarihi ya nuna akai -akai. Idan kaga macen da take sonka da gaske.

Lokacin da ka fara soyayya da ita, ka lura da bambancin da ke tsakaninka da ita.

Ba wai ba za ku sami rashin jituwa a cikin soyayyar ku ba, amma rashin jituwa zai kara ƙarfafa alaƙar ku.

Anan akwai alamu guda 4 waɗanda idan yarinya tana sonka da gaske zata rika yi maka su.

Idan macce tana son ka da gaske za ta rika yi maka addu’a.
Sannan zata rika yawan turo maka sakonnin ta WhatsApp wanda a ciki zata riak bayyana kaunar ta gare ka.

Idan macce tana sonka da gaske zata rika fada maka manyan sirrukanta masu yawa game da kanta, dangin ta, da abubuwan da suka gabata, musamman wahaloli da munanan abubuwan da suka faru da ita, in kaga haka to tana ƙaunar ka da gaske.
A matsayina na namiji, alhakinku ne ku kiyaye waɗancan sirrin data fada maka cikin aminci ko da abubuwa sun ɓarke tsakaninku wato koda kun rabu .

Matan da ke soyayya masu bayarwa ne zaka ga suna baka abubuwa kamar kudi da sauransu.
Yana daya daga cikin hanyoyin sanin ko ta haukace a sonka.

Za ta riak yi maka kyaututtuka, kulawa, abinci, ko sadaukarwa.

Zata ci gaba da ƙarfafa maka gwiwa don zama mutumin kirki.
Kuma ba wai don tana son ka ba, sai don tana ganin hakan abune mai kyau.

Wannan shine alamun soyayyar gaskiya.

Lokacin da mace ta kamu da sonka baka da wata iyaka tsakaninka da ita domin gani take tamkar kai mijinta ne.

Saurayina ya fasa aure na saboda na faɗa masa gaskiya cewa an taɓa yi min fyaɗe—Hadiza

Kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugabancin ƙasa na am’iyyar APC ya koka kan kafafen yaɗa labaran karya da ake zargin jam’iyyar adawa ta PDP na amfani da su wajen ɓata sunan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar mai mulki, Bola Tinubu.

Wata sanarwa da daraktan yaɗa labarai na kwamitin, Bayo Onanuga, ya fitar, ta ce PDP ta samar da wani gungun masu yaɗa farfaganda a hedikwatar ta ta kasa dake gidan Wadata da ke tsara labaran ƙarya a kan Tinubu.

Muna so mu fadakar da ƴan Najeriya kan irin munanan yunkuri da kuma tsare-tsaren da jam’iyyar adawa ta PDP ke fitar wa na yaɗa labaran karya, musamman cikin harshen Hausa domin ɓata sunan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da APC a idon ƴan Najeriya.

“Wannan kamfen din na PDP tuni an kammala shi tare da tawagar matasa da ka aiki dare da rana daga hedikwatar PDP ta kasa da ke Wadata House, Abuja.

“Jam’iyyar ta kuma dauki masu amfani da kafafen sadarwa domin gudanar da farfaganda ga Tinubu.

“Mun bankado wannan mugunyar makircin da aka yi niyya don murkushe ‘yan Najeriya da ma ’yan Arewa musamman ’yan Arewa don ganin an yi wa Asiwaju Bola Tinubu mummunan zato a matsayin hanya daya tilo da jam’iyyar PDP da yakin neman zabenta na shugaban kasa za su samu dama a zaben shugaban kasa da za a yi a ranar 25 ga Fabrairu.

“Muna ganin ya zama dole a wannan lokacin don mu fito da wannan makircin ga ƴan Najeriya don su gane gaskiya,” in ji shi.

KADA KA KASAKE KAYI AURE HAR SAI KA MALLAKI WA DANNNAN ABUBUWAN: Dayawa suna aure sai kuma su kasa rike auren. Duk kudin da zaka kashe wajen auro mace, bai kai kudin da zaka rika yin dawainiyar yau da gobe ba. Wannan yasa idan har ka kasa mallakar wasu abubuwa gara ka hakura da auren saboda ko kayi baza ka morewa auren ba. Ga wasu abubuwan da ya kamata ka mallakesu kamin ka soma tunanin yin aure.

1: Illimin Neme Da Zaman Auren:
Dole ne ka samun illimin yadda zaka samo macen da kake so ka aura, da kuma illimin sanin yadda zakayi zaman auren da ita.
Kashi 60 cikin 100 na mazan da suke aure basu da wannan illimin kuma basa neman sanin illimin. Tunda sunga kowa yana shiga a hakan suma kawai sai su fada a hakan. Daga karshe zaman auren ya kasa dadi sai kuma saki.
Don haka tabbatar da cewa kamin kayi aure ka samun wadannan illimin domin ka amfani kanka.

2: Abun Yi:
Bama kawai abun yi ba, ka tabbatar wannan abun da kake yi kana samun abunda kake ganin zaka iya kula da iyayenka da kuma iyalanka. Kada ka dauko aure saboda kana wani aiki ko sana’ar da kai kanka bazaka iya rike kanka da shi ba bare kuma matar da zaka aura.

Mutane dayawa suna daukar cewa, da zaran sunyi aure nauyin iyayensu ya tashi daga kansu. Wannan ba gaskiya bane. Ubanka ko Dan Gote dole ka kula da lafiyansa, wajen kwanansa, suturansa da kuma abincinsa. Wannan wajibi ne akanka har sai idan shine ya sauwaka maka yin hakan. Amma idan kana neman gamawa da duniya lafiya zaka so ka yiwa Iyayenka wannan hidimar kaman yadda Allah SWT Yace.
Rashin sanin hakan yasa wasu da zaran sunyi aure sai su maida hankalinsu akan Iyalansu kadai su manta da iyayensu. Ka tabbatar da cewa abunda kake samu ya isa ka kula da iyayenka da iyalanka kamin ka tinkari yin aure.
Ka sani, Allah bazai tambayeka mai yasa baki yi aure ba idan ka mutu babu aure. Amma zai tambayeka yadda ka kula da iyayenka da kuma iyalanka idan kayi aure. Don haka ya zameka wajibi ka samu abunda zaka iya hidimar wadannan bangarorin biyu

3: Lafiya:
Kuskure ne babban ka yi aure bayan kasan baka mallaki lafiya ba.
Ana samun mazan da suna sane gabansu baya aiki ko yana da rauni amma a hakan suke zuwa su nemi aure kuma a basu.
Akwai masu matsalar kwakwaluwa har ma da cutar kanjamau.
Don haka yake da kyau ka mallaki lafiyar kamin kace zaka yi aure, domin rayuwar aure na mai lafiya ne.
4: Hakuri;
Kada ka sake kayi aure muddin idan kasan mara hakuri ne kai. Domin zaman aure gaba dayansa na masu hakuri ne.
Zaman aure za a bata maka kaima zaka bata mata. Wannan yaza dole ka tabbatar zaka iya hakuri da wasu abubuwa da zasu taso idan ba haka ka rika aure kenan har sai bayan ranka.

5: Ka Mallaki Zuciyar Tinkaran Kalubale:
Zaman aure akwai kalubale na rayuwa da dama da suke iya tasowa mutum bayan aurensa. Ka tabbatar idan hakan ya taso zaka iya fuskantar matsalar ba gudun matsalar ba.
Kana Iya samun kanka cikin wadata kamin kayi aure, bayan aurenka sai abubuwan su sauya. Ka dawo abinci da gidan haha su gagareka biya. Ga yara, ga iyaye ga kuma mata da ciki. A irin wannan yanayin kana bukatar jimriya da karfin halin da zaka tinkari wannan lokacin kamin Allah Ya kawo karshensa. Muddin baka mallaki wannan zuciyar ba, zaka gudu ne ka bar iyalanka ko kuma kace zaka yi saki. Wanda ba hakan aka so ba.
Da fatan maza musamman samari zasu yi kokarin mallakana wadannan abubuwan kamin su tinkari yin aure.

Friday, December 29, 2023

Duk Kudinka Wallahi Idan Baka Da Kyau Ba Zan Iya Aúren Ka Ba Inji_Moofy(Mai Fassarar....

Duk Kudinka Wallahi Idan Baka Da Kyau Ba Zan Iya Aúren Ka Ba Inji_Moofy(Mai Fassarar....

_

Kalli video 👇

YANZU-YANZU: An fara shagalin bikin Fitaccen Jarumin Kannywood_Abdallah Amdaz, a birnin Maiduguri...

YANZU-YANZU: An fara shagalin bikin Fitaccen Jarumin Kannywood_Abdallah Amdaz, a birnin Maiduguri...

da ke jihar Borno a daren yau. Za a ɗaura Auren a gobe Asabar.

Kalli video 👇

📷: ATP Radio

Ku kwantar da hankulanku masoyana ban auri kowa ba mafarki ne Al'amin yayi ku kasance da shirin Film ɗin Labarina a daren yau

Ku kwantar da hankulanku masoyana ban auri kowa ba mafarki ne Al'amin yayi ku kasance da shirin Film ɗin Labarina a daren yau

Da fatan kun ji daɗin shirin Labarina na yau
Ina son ku faɗa min abinda yafi baku sha'awa ko haushi game da shirin na yau

Kalli video

Tsakaninka Da Allah Wacce Tafi Burgeku Maryam LABARINA -Momee GIDAN SARAUTA....👇👇👇

Muhawara - Tsakanin Da Allah Wacce Tafi Burgeku Maryam LABARINA -Momee GIDAN SARAUTA....👇👇👇

_

Kalli video.

Gidan sarauta 👇

Tsakanin Da Allah Wacce Tafi Burgeku Maryam LABARINA -Momee GIDAN SARAUTA....👇👇👇

Tsakanin Da Allah Wacce Tafi Burgeku Maryam LABARINA -Momee GIDAN SARAUTA....👇👇👇

__

Kalli video 👇

Gidan sarauta👇

HOTUNA: “Sabuwar jarumar Kannywood Zahra Aliyu na neman addu’ar fatan alheri”

HOTUNA: “Sabuwar jarumar Kannywood Zahra Aliyu na neman addu’ar fatan alheri

Kuyi min addu'a Allah yasa in samu ɗaukaka in yi fice cikin jaruman Kannywood—Zahra

HOTUNA: “Sabuwar jarumar Kannywood Zahra Aliyu na neman addu’ar fatan alheri”

Ina son na auri mijin da zai karɓeni a yadda nake ya tausaya min ko da zai min kishiya—Zainab Indomie

Ina son na auri mijin da zai karɓeni a yadda nake ya tausaya min ko da zai min kishiya—Zainab Indomie

_

Kalli video

Duk wanda ya saki matarsa da Hausa bata saku ba—Sheikh Abdullahi

Duk wanda ya saki matarsa da Hausa bata saku ba—Sheikh Abdullahi

Ilimi Kogi wani fitaccen Malamin Islama ya bada fatawar cewa ba'a sakin macce da ko wane irin yare idan ba Larabci ba saboda haka duk wanda ya saki matarsa da Hausa bata saku ba

Ko kun gamsu da wannan fatawa ta shehin malamin?

Wallahi Nafi Adam A zango kudi da motoci da gidaje da yawan masoya....

Wallahi Nafi Adam A zango kudi da motoci da gidaje da yawan masoya....

Shin kun yadda kuwa ???

wallahi nafi Adam A zango kudi da motoci da gida da yawan masoya idan baza mumanta ba Ali nuhu shine sarki a kannywood kuma shine mai gidan Adam A zango

Amma saide ance mai laya ya kiyayi mai zamani

gadai cikakkyan Bidiyon👇👇👇

Allah ka tsaremu daga rudanin zamani saboda manzon Allah....

Allah ka tsaremu daga rudanin zamani saboda manzon Allah....

_

Kalli video 👇

Thursday, December 28, 2023

YA UBANGIJI DUK WANDA MUKE QAUNA BAYA QAUNAR MU DAN ARXIQ....

YA UBANGIJI DUK WANDA MUKE QAUNA BAYA QAUNAR MU DAN ARXIQIN ANNABI DA ALQUR'ANI ALLAH KA NISANTA MU DASHI🤲

_

Kalli video

Daga ranar da ka fahimci mutum bai dauke ka yadda ka dauke shi ba, kaima ka dauke shi yadda ya dauke ka,

Daga ranar da ka fahimci mutum bai dauke ka yadda ka dauke shi ba, kaima ka dauke shi yadda ya dauke ka, 

Duk alkhairin da zakayiwa mai kaunarka babu asara aciki, 

Ammah duk alkhairin da zakayiwa makiyinka a banza zakayi shi... ✍️

kowacce irin bukata kake Nema matukar ka karanta wannan Addu’ar to Allah zai baka...

kowacce irin bukata kake Nema matukar ka karanta wannan Addu’ar to Allah zai baka

_

Kalli video 👇

Duk Wanda yake Neman wata bukata ko wacce irin ce to idan ya karanta wannan Addu'ar magana takare in shallah......

Wacce tambaya kuke da Ita zuwaga sheikh's???

MARYAM Amarya tare da babbar Kawa JAMILA, Episode din gobe akwai…

MARYAM Amarya tare da babbar Kawa JAMILA, Episode din gobe akwai…

 🔥🔥🔥 @fateeema_hussain @ameeena_rani #labarinaseries #labarina @sairamoviestv

YANZU-YANZU: Shugaban Kamfanin BUA _Abdul-Samad Rabi'u_Ya Tabbatar Da Alkawarin Farashin Buhun Siminti

YANZU-YANZU: Shugaban Kamfanin BUA _Abdul-Samad Rabi'u_Ya Tabbatar Da Alkawarin Farashin Buhun Siminti

_

Masha Allah_Gazali Yakubu Babankumbo da Amaryarsa_ Khadija Adamu Aliyu Allah ...

Masha Allah_Gazali Yakubu Babankumbo da Amaryarsa_ Khadija Adamu Aliyu Allah ya baku Zaman Lafia da Zuri'ah Dayyiba 🙏

_

Kalli video 👇

Me ya sa Real Madrid ta hana rubuta sunan Mbappe da Haaland a jesinta?

Me ya sa Real Madrid ta hana rubuta sunan Mbappe da Haaland a jesinta?

Kulob din Real Madrid na Sifaniya ya haramta wa magoya bayansa su nemi a saka musu sunayen ɗan ƙwallon PSG, Kylian Mbappe, da Erling Haaland na Man City, a rigunan da ake sayarwa a shagon kulob din.

Daga yanzu Real Madrid ba za ta amsa bukatar rubuta sunan Mbappe da Erling Haaland a jesin, kamar yadda rahoton ya bayyana.

Magoya bayan Madrid da za su sayi rigunan kulob din, za su iya neman a sanya suna da lambar a bayan rigar. Amma shafin Goal.com ya ruwaito rediyon SER Deportivos za a ki karbar bukatar rubuta sunan Mbappe ko Haaland.

Gidan rediyon ya tabbatar da wannan batun a wajen magoya bayan kulob dinsu biyu, wadanda suka nemi a rubuta sunayen 'yan wasan da aka haramta.

Ma'aikatan shagon suka ce musu ba za su iya rubutawar ba saboda Mbappe da Halland ba 'yan wasan ba ne. Wani dalilin shi ne matsalolin dokokin hakkin hoto sun haramta musu sanya sunan 'yan wasan wasu kulob din.

Amma me ke janyo magoya bayan Madris suke neman sanya sunayen Mbappe da Haaland a rigunansu? Wani dalili shi ne an dade an rade-radin cewa Real Madrid suna da niyyar sayan manyan 'yan wasan biyu.

Sai dai ganin yadda tauraruwan Haaland ke haskawa a Man City, da wuya kungiyar ta sayar da shi nan-kusa. Amma akwai yiwuwar PSG ta sayar da Mbappe a karshen kakar bana.

Haka nan rahotanni sun nuna cewa a wannan wata Madrid ta shirya gabatar da tayin sayan Mbappe a watan Janairu. Amma kuma za su ba wa PSG har zuwa 15 ga Janairu ne su amsa tayin.

Matukar PSG ba ta amince da tayin ba, Madrid za ta koma ga dan wasan Man City, Haaland don gwada sa'arta.

Dalilin da yasa amarya ke kwanciya tace bata da lafiya da zarar ango ya dawo daga rakiyar abokansa

Dalilin da yasa amarya ke kwanciya tace bata da lafiya da zarar ango ya dawo daga rakiyar abokansa

Kashi 85% na angwayen da aka ji ra'ayoyinsu sun bayyana damuwarsu kan yadda suke hanƙoron saduwa da amarensu a daren farko amma sai amaren su ɓullo musu da wata kisisina suce kansu ke ciwo ko kuma suce basu da lafiya ko jini suke, waɗannan sune dabaru ukku da mafi akasarin amare ke amfani da su wajen hana angwayensu saduwa dasu a daren farko

To sai dai angwayen suna bayyana damuwarsu wasu a fili wasu kuma a ɓoye ganin cewa wani angon da zarar abokansa sun rako shi ɗakin amaryar har ƙagara yake su gama jawabinsu su fita ga danƙwaleliyar Kaza ya siyo suci tare da amarya amma da zarar ya rakasu ya dawo ya rufe ƙofa sai kawai ya ganta a kwance kuma tayi masa ƙaryar rashin lafiya, game da wannan matsalar anji ta bakin ƴan mata kuma sun bayya dalilan da kesa suna yiwa angwayensu haka

Sai dai masu mazan suna da ra'ayin cewa ba zasu tilastawa amaryarsu dole sai sun sadu da ita ba a daren farkon ba inda wasu ma ke cewa zasu iya lallaɓa ta har zuwa mako guda, ko kana ɗaya daga cikinsu?

Bidiyon yadda Hukumar Hisba ta zane ƴan daudun da suka yi shigar mata a jihar Kano

Bidiyon yadda Hukumar Hisba ta zane ƴan daudun da suka yi shigar mata a jihar Kano

Kotun Shari’ar Addinin Musulinci dake zaman ta a Hukumar Hisbah ta jahar Kano ta yankewa, wasu yan Daudu Hukunci, bayan sun yi shigar mata dan yin rawar karya kwankwaso a wajen bikin uban gidansu.

Kotun Karkashin Jagorancin Mai Shari’a Mallam Sani Tamim Sani Hausawa, ta samu matasan yan Daudun da laifin bayan an karanto musu kunshin tuhumar da ake yi musu, inda nan ta ke suka amsa , sai dai sun roki kotun ta yi musu sassauci.

Mai shari’ar ya yanke musu hukuncin daurin watanni uku ko zabin biyan tarar naira dubu goma-goma kowannen su, tare da yi musu Bulala goma-goma.

Mukaddashin Kwamandan Hukumar Hisbah na Jahar Dr. Mujahiddin Aminuddin Abubakar , ya bayyana cewa hukumar ba zata gajiya ba , wajen dakile aiyukan Badala , domin aikin hukumar shi ne ,yin hani da aikata mummuna tare da kiran aikata kyakkyawa.

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un: “An tsinci gawar wannan yaron Ibrahim an cire masa Idanu a Zariya

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un: “An tsinci gawar wannan yaron Ibrahim an cire masa Idanu a Zariya

Yaro da muka wallafa a wannan kafa da ake cigiyar sa jiya da daddare mai suna Ibrahim Muntaka Muhammad da aka nemeshi aka rasa a gaskia wanda biki suka zo daga kaduna a Safiyar yau an tsinci gawarsa a gona a agoro tudun wadan Zaria an kwakule mishi ido.

Allah muke roko da ya jikansa da Rahma, ya kuma tona asirin wayanda suka aikata wannan barna.

Accept our condolences Muazu Abubakar Maigini Allah baku hakurin rashi.

Wannan yarin mai suna Ibrahim ya gamu da ajalinsa ne bayan sun je Kaduna biki inda aka neme shi sama ko ƙasa aka rasa daga bisani aka tsinci gawar sa a cikin wata Gona a Zariya an ƙwaƙule masa Idanu, muna fatan Allah ya gaggauta tona asirin masu wannan mummunan aiki kuma yaba iyayensa haƙurin jure wannan rashi

Masha Allah yanzu yanzu wannan baiwar Allah ta karɓi addini Musulunci

Masha Allah yanzu yanzu wannan baiwar Allah ta karɓi addini Musulunci

Masha Allah addinin Musulunci ya samu ƙaruwa ta canza suna zuwa Maryam, kuma ana cigiyar ɗan'uwanta Musulmi wanda za'a haɗasu aure ya riƙe ta ya koyar da ita addinin Musulunci saboda tace ba zata koma gidansu ba muna fatan Allah ya dauwamar da duga-duginta cikin addinin

Wata budurwa me suna_Aishat Muhammad,taroki Allah ya kawomata miji nagari ta aura...

Wata budurwa me suna_Aishat Muhammad,taroki Allah ya kawomata miji nagari ta aura...

Wednesday, December 27, 2023

In Sha Allah Wutar Jahannama🔥Ta Haramta Ga Duk Wanda Ya Dauki Hannunsa Mai Albarka Ya Rubutaﷺ🤍🦋✍️

In Sha Allah Wutar Jahannama🔥Ta Haramta Ga Duk Wanda Ya Dauki Hannunsa Mai Albarka Ya Rubuta_S.....A......W ﷺ🤍🦋✍️

_.

Kalli video 👇

“Wata budurwa na neman addua bayan ta samu aikin ɗan sanda inda ta fito a matsayin ASP”

“Wata budurwa na neman addua bayan ta samu aikin ɗan sanda inda ta fito a matsayin ASP”

Matashiyar wacca ta fito a matsayin ASP ta wallafa hotunan ta sanye da Kaki inda ta roƙi ƴan'uwa musulmi da su saka ta cikin addu'a Allah yasa ta aje kaki lafiya ya kuma kawo mijin aure nagari

Sai dai wasu mazan basa son auren macce mai aikin Kaki ko kana ɗaya daga cikinsu?

VIDEO: “Na shafe kusan shekara biyu a Kannywood kuma har yanzu da budurci na”—Aisha Shushu

VIDEO: “Na shafe kusan shekara biyu a Kannywood kuma har yanzu da budurci na”—Aisha Shushu

Matashiyar Jaruma a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ai’sha Shushu ta bayyana cewa yau ta shafe sama da shekara ɗaya da rabi a Kannywood amma babu wanda ya taɓa riƙe ko da hannunta da zimmar wani abu. Kuma ko a yau ta samu mijin aure wanda shi ma bai taɓa sanin wata ƴa mace ba za ta aure shi.

A’isha ta bayyana haka ne a ya yin wata tattaunawarta d Dokin Karfe TV inda ta nuna cewa ba duka aka taru aka zama ɗaya a masana’antar Kannywood ba.

Tunda farko A’isha ta fara ne da maida martani ga masu zargin ana lalata ƴan mata a Kannywood inda ta bayyana cewa:

“Waɗanda su ke faɗin cewa ƴan Kannywood na lalata tarbiyyar samari da ƴan mata ƙila kalar waɗannan su ka haɗu da su kenan, amma ni ka ga shekara ta ɗaya da rabi a Kannywood yanzu haka, na shigo da budurcina kuma har yanzu budurcina na nan, babu wanda ya taɓa riƙe ko da hannuna da zimmar wani abu”. A cewarta.

Daga nan A’isha ta ƙara da cewa: “Ko a yau na samu miji wanda shi ma haka ya ke, bai taɓa sanin wata ƴa mace a rayuwarsa ba, zan aure shi. Wanda bai taɓa aure ba, kuma bai taɓa sanin wata ƴa mace ba,”. Cewar A’isha Shushu.

Me zaku ce ?

Dalilai ukku dake sa mata yin kuka a lokacin da ake saduwa dasu—Dr

Dalilai ukku dake sa mata yin kuka a lokacin da ake saduwa dasu—Dr

Dakta tace shi jima'i gaba ɗayan shi daɗi ne babu batun jin zafi ko wani abu makamancin haka shi yasa wasu matan ke kukan daɗi, amma wasu matan har kuka suke yi saboda jin zafi lokacin da mazajensu ke saduwa dasu saboda haka ga wannan haɗin duk wacce tayi shi har abada bata ba ƙara jin ciwo ko zafi a lokacin saduwa sai dai jin daɗi, maza ma zasu iya yin wannan haɗin domin yana ƙara jin daɗi da kashi 70 idan ma'aurata suka yi wannan haɗin har kukan daɗi za suyi lokacin saduwa sannan yana magance kwanciyar gaba lokacin saduwa

Idan ni budurwar ka ce zaka iya karɓar Naira Miliyan 50 ga abokin takararka don ka janye masa

Idan ni budurwar ka ce zaka iya karɓar Naira Miliyan 50 ga abokin takararka don ka janye masa

Idan ni budurwar kace kuma kana ciwon sona sosai amma baka da aiki ko sana'ar da zaka iya aurena a halin yanzu, sai wani mai kuɗi yazo ya ganni kuma yace yana son aurena ni kuma kai nake so, sai ya baka kyautar Naira Miliyan 50 kaje kaja jari don ka bar masa ni ya aura zaka yarda ka janye masa ya aure ni kai kuma ka haƙura yadda nake da kyan nan?

Babu nadama a zuciyar da take qaunar manzon Allah s..a..w....🥰

Ya Allah duk namijin da yake bukatar Aure Allah kayi masa budi na Alkairi saboda manzon Allah s a w 💚

Babu nadama a zuciyar da take qaunar manzon Allah s..a..w....🥰

ya Allah Ina adduar Allah Ka Hadamu da mafifcin Alkairi saboda manzon Allah s a w Ka karemu cikin kriyarka Ka azurtamu cikin arzikinka Ka ciyar damu cikin niimarka

Tsakanin Sumayya Ta Cikin Tsohon Shirin LABARINA Da Kuma Maryam Ta Sabon Shirin LABARINA Wacce Tafi Burgeku Maryam Ko Sumayya

Tuesday, December 26, 2023

Na fito daga gidan masu kuɗi amma ina neman mijin aure Talaka—Yaseereh ga lamba ta—07063507878

Na fito daga gidan masu kuɗi amma ina neman mijin aure Talaka—Yaseereh ga lamba ta—07063507878

Iko sai Allah a daidai lokacin da ƴan mata ke ƙauracewa auren Talaka ita kuma wannan budurwar mai suna Yaseereh data fito daga gidan attajirai ta bayyana cewar tana neman mijin aure kuma Talaka har ma ta bada lambar wayarta amma duk wanda ya san ba aurenta zai yiba kada ya kirata

A ganinku menene dalilin da yasa ƴan matan gidajen masu kuɗi ke sha'awar auren namiji Talaka yayin da suma ƴan matan da suka fito daga gidajen Talakawan ke gujewa auren ɗan uwansu Talaka suke hanƙoron samun miji mai kuɗi ko ɗan masu kuɗi?

Asirin Wani Kwarto Ya Tonu Bayan Da Aka Kamashi Turmi Da Taɓarya..

Asirin Wani Kwarto Ya Tonu Bayan Da Aka Kamashi Turmi Da Taɓarya..

_

Kalli video 👇👇