Thursday, December 28, 2023

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un: “An tsinci gawar wannan yaron Ibrahim an cire masa Idanu a Zariya











Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un: “An tsinci gawar wannan yaron Ibrahim an cire masa Idanu a Zariya


Yaro da muka wallafa a wannan kafa da ake cigiyar sa jiya da daddare mai suna Ibrahim Muntaka Muhammad da aka nemeshi aka rasa a gaskia wanda biki suka zo daga kaduna a Safiyar yau an tsinci gawarsa a gona a agoro tudun wadan Zaria an kwakule mishi ido.

Allah muke roko da ya jikansa da Rahma, ya kuma tona asirin wayanda suka aikata wannan barna.

Accept our condolences Muazu Abubakar Maigini Allah baku hakurin rashi.


Wannan yarin mai suna Ibrahim ya gamu da ajalinsa ne bayan sun je Kaduna biki inda aka neme shi sama ko ƙasa aka rasa daga bisani aka tsinci gawar sa a cikin wata Gona a Zariya an ƙwaƙule masa Idanu, muna fatan Allah ya gaggauta tona asirin masu wannan mummunan aiki kuma yaba iyayensa haƙurin jure wannan rashi

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home