Saturday, December 30, 2023

Abubuwan 4 da macce zata rika yi maka matukar tana sonka dagaske

Soyayya wata abu ce kyakkyawa, kamar yadda tarihi ya nuna akai -akai. Idan kaga macen da take sonka da gaske.

Lokacin da ka fara soyayya da ita, ka lura da bambancin da ke tsakaninka da ita.

Ba wai ba za ku sami rashin jituwa a cikin soyayyar ku ba, amma rashin jituwa zai kara ƙarfafa alaƙar ku.

Anan akwai alamu guda 4 waɗanda idan yarinya tana sonka da gaske zata rika yi maka su.

Idan macce tana son ka da gaske za ta rika yi maka addu’a.
Sannan zata rika yawan turo maka sakonnin ta WhatsApp wanda a ciki zata riak bayyana kaunar ta gare ka.

Idan macce tana sonka da gaske zata rika fada maka manyan sirrukanta masu yawa game da kanta, dangin ta, da abubuwan da suka gabata, musamman wahaloli da munanan abubuwan da suka faru da ita, in kaga haka to tana ƙaunar ka da gaske.
A matsayina na namiji, alhakinku ne ku kiyaye waɗancan sirrin data fada maka cikin aminci ko da abubuwa sun ɓarke tsakaninku wato koda kun rabu .

Matan da ke soyayya masu bayarwa ne zaka ga suna baka abubuwa kamar kudi da sauransu.
Yana daya daga cikin hanyoyin sanin ko ta haukace a sonka.

Za ta riak yi maka kyaututtuka, kulawa, abinci, ko sadaukarwa.

Zata ci gaba da ƙarfafa maka gwiwa don zama mutumin kirki.
Kuma ba wai don tana son ka ba, sai don tana ganin hakan abune mai kyau.

Wannan shine alamun soyayyar gaskiya.

Lokacin da mace ta kamu da sonka baka da wata iyaka tsakaninka da ita domin gani take tamkar kai mijinta ne.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home