Monday, March 11, 2024

Ina neman mijin aure ruwa a jallo do Allah a samu wani yazo ya aureni don ragewa iayayena nauyi

Ina neman mijin aure ruwa a jallo do Allah a samu wani yazo ya aureni don ragewa iayayena nauyi

Budurwar wacce aka nuno a cikin mota tana neman mijin aure tace "Don Allah a samu wani yazo ya aure ni kafin in mutu, wallahi bana son in mutu banyi aure naji yadda ake ji ba, ina roƙon maza don Allah wani ya taimaka yazo ya aure ni don ya ragewa iyayena nauyi na" In ji ta kamar yadda ta bayyana a cikin Bidiyon

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home