Saturday, March 9, 2024

Asalin jihar Kano ba ta musulmai ceba ta kiristoci da maguzawa ce—Aisha Yesufu











Asalin jihar Kano ba ta musulmai ceba ta kiristoci da maguzawa ce—Aisha Yesufu


Fitacciyar ƴar gwagwarmayar nan a Najeriya Aisha Yesufu tace asalin garin Kano ba na musulmai bane, mallakin maguzawa ne kawai dai Musulmin sun zo ne daga baya suka yi ta yin aure-aure suna haihuwa har suka yi yawa suka rinjayi asalin masu garin inda suka ƙwace ta kuma suka mayar da ita jihar Musulmai

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin kun gamsu da wannan magana ta Aisha Yesufu?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home