Monday, March 11, 2024

ALLAHU AKBAR: “Ku kalli yadda aka tsara kayan sautin kiran Sallah a Masallacin Harami”












ALLAHU AKBAR: “Ku kalli yadda aka tsara kayan sautin kiran Sallah a Masallacin Harami”


Wannan shine ɗakin fitar da sauti wato Studio mafi tsada a faɗin Duniya wanda aka kashe tsabar kudi har Dala Miliyan 20 kimanin Naira Miliyan dubu 30 a kuɗin Najeriya, wajen gina shi kuma an gina shi ne da zallar ɗanyen Gold hatta kayan Sautin an yi su ne da Zinari, ba don komai ba sai don ayi kiran Sallah da karatun Alqur'ani a Masallacin Harami dake ƙasar Saudi Arabia

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home