Monday, March 11, 2024

A Musulunci kaɗai mutum zai tsinci Naira Miliyan 100 ya mayar–zan shiga addinin nan bayan Azumi—Jennifer

A Musulunci kaɗai mutum zai tsinci Naira Miliyan 100 ya mayar–zan shiga addinin nan bayan Azumi—Jennifer

Matashiyar nan mai bin addinin kirista Jennifer tace "A halin yanzu na gamsu cewa addinin Musulunci shine addinin gaskiya, saboda a addinin Musulunci ne kaɗai mutum zai tsinci Naira Miliyan 100 kuma ya mayarwa da mai su, wannan ya kara tabbatar min da cewa Musulunci shine addinin gaskiya kuma ina son musulunta amma sai bayan Azumi

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home