Sunday, July 16, 2023

Runguma Da Tsotsar Baki A Gaban Alu’umma Wata Amarya… Kalli Bidiyon.....











Bidiyon Runguma Da Tsotsar Baki Kenan Wanda Aka Dauka Lokacin Da Wata Amarya Take Tsotsarwa Angonta Baki A Gaban Jama’a Lokacin Da Ake Tsaka Da Chashewa… 💃🕺

Yin Sharholiya Ta Rashin Da’a Yanada Daga Cikin Abubuwa Da Suke Kwashewa Aure Albarka, Hakan Kuma Yana Samun Asaline Tin Daga Tarbiyar Da Saurayi Da Budurwa Suka Taso Da Ita Daga Kuruciyarsu, Yanayin Abokanan Mu’amalarsu Daku Yadda Suka Gudanar Da Soyayya Kafin Zuwa Ranar Shagalin Biki.

Zakuga Saurayi Yazo Hira Wajen Budurwar Amman Bazasu Zauna A Waje Me Haske Ba Sunfi Son Susami Waje Me Duhu Wanda Al’umma Basa Yawan Giftawa.

Zakaga Tun Suna Soyayya Suna Zaman Kugu Da Kugu Wasuma Har Dan Shafe-shafe Da Ta6e-ta6en Jikin Junansu Suke.

Idan Biki Yakusa Zakaga Suna Yada Hotunan Junansu Wani Lokacin Suna Rungume Da Juna Wai Free Wedding Picture.

Hakan Na Rage Darajar Junansu Kuma Yana Haifar Da Rashin Zargi Da Rashin Yadda Tsakanin Ma’aurata Bayan Aure.

Ga Dukkanin Ma’auratan Da Suke Son Aurensu Yai Albarka Se Sunbi Hanyar Allah Da Manzonsa Sun Kiyaye Wajen Nesanta Kansu Da Aikata Abin Ki.

Allah Yabamu Ikon Kiyayewa.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home