Saturday, July 15, 2023

Qalu Innalillahi wannan matar tajefa mijin ta acikin masifa…











Qalu’innalillahi wannan wanna irin mugun tane gaskiya akwai matsala babba domin kuwa a wannan lokacin kome mazan hausawa suke yiwa matan su da suke ne man rayiwar su ruwa a jallo oho.

Kamar yadda mun san da cewa labari ya riske ku akan matar da ta kashe mijin ta a jahar bauchi wanda ko sati 2 ba’ayi faruwar wannan lamarin ba sai gashi a yanzu ma haka wata na kokari ai kata mummunan aiki.

Kamar yadda kuke gani wannan mutum yana kwance rai a hannun Allah wato ya sha wahala domin uwar gidan sa wato matar da yake aure ta kuza masa ruwan zafi a gaban sa kamar yadda zaku gani da idan ku.

Duk mai hankali yaga wannan yasan daman tayi niyyar hallaka shine kawai Allah kuma bai bata iko ba domin ance wahala bata kisa sai lokacin mutum yayi kowa yasan da haka ga duk wanda yayi imani da Allah.

Shin kafin mukar kare wannan batun zamuyi wata yar tambaya wai me yasa matan hausawa suke ai kata irin wannan bada kalar ne shin akan kishiya ne ko kuma dukiya ne ko dai san duniya ne shin wannene acikin ukun yake jawo hakan.?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home