Saturday, July 15, 2023

Innanillahi 😭 Malamin Addinin Islama Sheikh Dahiru Bauchi Yayi Zazzafar Wasiyyar Karshe –











Innanillahi 😭 Malamin Addinin Islama Sheikh Maulana Dahiru Usman Bauchi OFR Shehin Malamin Musulunci Kuma Babban Jagoran Darikar Tijjaniyya Na Duniya, Yayi Zazzafar Wasiyyar Karshe Inda Ya Bayyana Cewa Yana Bukatan Kowa Ya Yafe Masa Albarkaci Da Darajar Alkur’ani Me Girma, Shima Ya Yafe Wa Kowa.

Shehin Malamin Musulunci Kuma Babban Jagoran Darikar Tijjaniyya na Duniya ya Bayyana Hakan ne a Birnin Tarayya, Abuja yau Alhamis 13/07/2023. Allah Ya Karawa Maulana Sheikh Dahiru Lafiya Da Nisan Kwana Me Albarka 🤲 Albarkacin Annabi ﷺ. Amin

KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home