Saturday, July 15, 2023

Allahu Akbar: 😭 Allah Yayiwa Mahaifiyar Alasan Kwalli Rasuwa Chairman Din kannywood –











Allahu Akbar: 😭 Allah Yayiwa Mahaifiyar Alasan Kwalli Rasuwa Chairman Din Kannywood Ta Rasu Shekaran Jiya Da Daddare Anyi Jana’izar Ta Ranar Juma’a A Unguwar Bacirawa Kwanar Madugu Allah Yajikanta Da Rahama Ya Aljannace Makomarta Da Dukkanin Musulmai Idan Tamu Tazo Allah Kasa Mu Cika Da Imani 🤲 Albarkacin Annabi ﷺ. Amin


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home