Saturday, July 15, 2023

Sabuwar Wakar Rarara Da Yayiwa Abba Gida-gida Me Taken Abba Yafi Kowa Daraja –











Shahararre Kuma Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Wato Dauda Kahutu Rarara Wanda Yayi Fice Wajen Wakar Cin Mutuncin Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso Tsohon Gwamnan Jahar Kano Ya Rerawa Abba Gida-gida Sabuwar Waka Bayan Da Ya Tabbatar Abba Gida-gida Yazama Zababbe Kuma Halattaccen Gwamnan Jahar Kano Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan Wakar Da Yayi A Kasa. Me Zaku’iyaCewa?

KALLI VIDEO 👇


0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home