Friday, July 14, 2023

Innalillahi; 😭 Allah Yayiwa Sarkin Dutse Rasuwa Dr. Nuhu Muhammad Sunusi |











Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un 😭 Allah Yayiwa Dr. Nuhu Muhd Sunusi Sarkin Dutse Rasuwa Allah Allah Ya Jikansa Da Rahama Yasa Mutuwar Hutuce, Allah Ya Yafe Masa Kuskure.


Gawar Me Martaba Sarki Zata Sauka Gobe A Filin Jirgin Saman Ƙasa Da Kasa Dake Dutse Jahar Jigawa Da Misalin Ƙarfe 10 Na Safe



Za’a Gudanar Da Jana’izarsa Da Misalin Ƙarfe 2 Na Rana A Masallacin Idi Na Dutse Dake Bye_Pass Wanda Yake Kallon Jami’ar Gwamnatin Tarayya Ta FUD.



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home