Wednesday, March 13, 2024

VIDEO: “Matashiyar da ta karɓi addinin Musulunci tana da tarin dukiya ana son .....











HOTUNA: “Matashiyar da ta karɓi addinin Musulunci tana da tarin dukiya ana son wanda zai aure ta ya zama mai Amana”


Wannan baiwar Allah da kuke gani ta karɓi addinin Musulunci a wajen Tafsirin Alƙur'ani mai girma, kuma tana da tarin dukiya da kuɗi sannan tana harakar kasuwanci, tana son samun ɗan'uwanta Musulmi ya aureta don taimaka mata waje harakokin kasuwancinta, tunda yanzu ta musulunta babu damar taci gaba da cuɗanya da maza wajen kasuwancin ta

Saboda haka ana neman mutum mai amana wanda zai aureta ya riƙe ta tare da dukiyarta ba tare da ya cutar da ita ba, muna fatan Allah yasa a samu musulmin ƙwarai nagari ya aureta

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home