Tuesday, March 12, 2024

Me yasa macce zata iya soyayya da namiji suyi abubuwan da basu dace ba kuma ta aure shi amma shi bai iya aurenta?











Me yasa macce zata iya soyayya da namiji suyi abubuwan da basu dace ba kuma ta aure shi amma shi bai iya aurenta?


Ina kuke maza ga wata budurwa na tambayar ku sai ku bata amsa, a cikin wani faifan Bidiyon data saki wannan matashiyar tace "Wannan abin ya daɗe yana min yawo a kaina na daɗe ina tunanin neman amsar wannan tambayar. Maza wai don Allah in tambaye ku me yasa baku iya auren maccen da kuka daɗe kuna soyayya da ita sai dai kuje ku samu sabuwar budurwa fal ku aura ita kuma ku ƙyale ta, alhali ita macce idan tayi soyayya da ku har kuka aikata abubuwan da basu dace ba kamar taɓe–taɓe da sauran su bata da burin da ya wuce ta aure ku amma ku baku iya aurenta me yasa"? Kamar yadda ta bayyana a cikin Bidiyon

Kunji fa menene ra'ayoyinku game da wannan tambaya ta budurwar nan,? ku bata amsa

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home