Thursday, February 22, 2024

Tun ranar Alhamis mu ka saki Murja bisa umarnin kotu – inji kakakin gidan yari

 








Tun ranar Alhamis mu ka saki Murja bisa umarnin kotu – inji kakakin gidan yari


Kakakin gidan gyaran hali na jihar Kano AC Misbahu Kofar Nassarawa ya shaidawa DAILY NIGERIAN cewa sananniyar ‘yar Tiktok Murja Kunya ba guduwa ta yi daga gidan yari ba.


A cewar sa, tun ranar Alhamis takarda ta zo daga kotu don neman a sake ta, kuma gidan yarin ya sake ta a ranar. 


Ya ƙara da cewa kotu ce ta kawo ta ajiya a wajensu, kuma kotu ce ta ce su sake ta.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home