Tuesday, January 2, 2024

Nifa ƴar Ɗariƙar Tijjaniyya ce kuma ba zan auri kowa ba sai ɗan’uwana batijjane—Maryam Labarina

Nifa ƴar Ɗariƙar Tijjaniyya ce kuma ba zan auri kowa ba sai ɗan’uwana batijjane—Maryam Labarina

Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Fatima Husain wacce aka fi sani da suna Maryam a cikin shirin Labarina mai dogon zango ta bayyana cewar ita fa cikakkiyar ƴar Ɗariƙar Tijjaniyya ce kuma ba zata auri miji ba sai ɗan'uwanta ɗan Ɗariƙar Tijjaniyya

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home