“Wata budurwar ta koma gidan su saurayinta da kwana inda tace dole sai ya aure ta”
VIDEI: “Wata budurwar ta koma gidan su saurayinta da kwana inda tace dole sai ya aure ta”
Labarin wata budurwa a jihar Kano wacce ta kwashe kayanta daga gidan iyayenta ta koma gidan su saurayinta da zama inda take kwana a ɗakin mahaifiyar sa tace dole sai ya aure ta
A Duk lokacin dana tuna cewa na taɓa yin soyayya da marar Degree sai nayi Istigfari 1000—Ruƙayya
Labarin wata budurwa a jihar Kano wacce ta kwashe kayanta daga gidan iyayenta ta koma gidan su saurayinta da zama inda take kwana a ɗakin mahaifiyar sa tace dole sai ya aure ta
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home