Tuesday, January 2, 2024

Bidiyon_Maryam Labarina na cigaba da tada ƙura inda wasu ke cewa a cireta daga cikin shirin











Bidiyon Maryam Labarina na cigaba da tada ƙura inda wasu ke cewa a cireta daga cikin shirin


Jim kaɗan bayan ɓullar Bidiyon jaruma Fatima Husain Maryam a Labarina ta bawa masoyanta haƙuri inda ma ta ce kar su damu saboda wanda aka gansu tare suna rungumar juna a cikin Bidiyon ƙanenta ne don haka muharraminta ne ba wani abu

Amma kuma duk da haka jama'a na cigaba da suka a kanta inda wasu ke kiranyen-kirayen cewa Aminu Saira ya cireta daga cikin Film ɗin na Labarina mai farin jini



Kunji fa menene ra'ayoyinku shin kuna ganin cewa wannan abin ya isa ace an cireta daga cikin Film ɗin?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home