Tuesday, January 2, 2024

Wani matashi da ake zargi ya kashe limamin masallaci a kasuwar kurmi wai akan yace...











Labari daga wani mutum mai suna ishaq a ishaq yace:

 

“Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un 😭😭😭😭

Ya Bishi Har Cikin Gida Ya Kashe Shi

Allah yatsinewa yarannan albarka insha Allahu bazai mutu ba sai Allah yajarabce shi da abunda sai ya gwammace gwara mutuwa

 

Har cikin gida yabi bawan Allah nan yakasheshi agaban yayan sa da matarsa hasbunallahu wani’imal wakil

 

Limami ne na masallacin kasuwar kurmi 😭😭😭. Allah yajikansa ALLAH yagafarta masa 🤲😭”

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home