Wednesday, January 3, 2024

Na auri Harija ban sani ba ta hana ni sukuni yanzu haka na sha leda biyar ta ruwa—Sanusi











Na auri Harija ban sani ba ta hana ni sukuni yanzu haka na sha leda biyar ta ruwa—Sanusi


Wani Matashi a Nijeriya Sunusi Aliyu wanda yayi sabon Aure ya ce babu daɗi a cikin sabon aure “inda har ya kara da Wallahi!; Ya ci gaba da faɗin haka! yau kimanin kwana biyu kenan bai samu daman zuwa wajen aiki ba saboda ba shi da lafiya.”


Ya ƙara da cewa; ya sha ruwa leda biyar rigis har yanzu bai gama dawo wa dai-dai ba, matarsa ce ta jawo mashi saboda kullun suna tare, a bisani ya ƙara da cewa; kai jama’a ya gaji fa wasu matan wallahi sai a Hankali.




Matashin ya faɗi haka ne a ƙarƙashin wurin rubuta Sharhi na Shafin (Aure Dadi) kamar yadda hakan ya jawo ce’ce ku ce;

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home