Tuesday, December 12, 2023

Wallahi ina neman Mijin Aure ko talaka ne ina so—Zahra












Wallahi ina neman Mijin Aure ko talaka ne ina so—Zahra

Ni bama sai na samu mai kuɗin ba ko talakan ya samu ina so yadda ake sanyin nan


Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga ƴan mata da samari na yin abubuwan da zasu ɗauki hankulan abokansu na sada zumunta.

Wata budurwa mai suna Fatima ta ce tana neman Mijin Aure kuma dagaske take kida talaka ne tana son sa.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home