Tuesday, December 12, 2023

Ku sanya masoyin Jagora Sanata Rabilu Musa Kwankwaso na Hakika cikin Addu'ar samun Rahamar Ubangiji, Marigayi Rabiu Musa ...













Ku sanya masoyin Jagora Sanata Rabilu Musa Kwankwaso na Hakika cikin Addu'ar samun Rahamar Ubangiji, Marigayi Rabiu Musa Ibro ya cika shekaru tara kyan-kyan da Rasuwa, 


Muna Addu'ar Allah ya jikan, Allah yayi masa rahama Allah kasa ya huta ka kyautata bayan sa.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home