Tuesday, December 12, 2023

Wata budurwa ɗaliba a Jami’ar jihar Jigawa ta karɓi addinin Musulunci











Da sanyin safiya wata ɗaliba a jami'ar gwamnatin tarayya dake Dutsen jihar Jigawa ta karɓi addinin Musulunci inda ta canza suna zuwa Fatima, a halin yanzu dai tace ba zata koma gidansu ba saboda iyayenta zasu iya hallaka ta

Don haka ake nema mata mijin aure ɗan uwanta Musulmi wanda zai aureta ya riƙe ta tare da koya mata addinin Musulunci, kuma ana buƙatar ƴan uwa Musulmi duk wanda yaga wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups ko Allah zai sa a samu wani ya zo ya aureta muna fatan Allah yasa a dace kuma Allah ya tabbatar da ita a addinin Musulunci

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home