Wednesday, December 13, 2023

Idan nayi aure mijina ya tafi kallon kwallo zan rufe gida in kashe wayata—Fateema Zahra...











Idan nayi aure mijina ya tafi kallon kwallo zan rufe gida in kashe wayata—Fateema Zahra


Wata budurwa mai suna Fatima Zahra ta shawarci ƴan uwanta mata masu aure cewa idan mazajensu suka tafi kallon ƙwallon dare su rufe gida su kashe wayarsu su barsu su kwana a waje Fatima tace "Wallahi idan nayi aure mijina ya tafi kallon ƙwallon dare rufe gidana zan yi kuma in kashe wayata don ma kar ya kirani in kama baccina in bar ɗan iska ya kwana a waje ko uban wa yace ya tafi kallon ƙwallon ya barni"

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin idan ka tafi kallon ƙwallon dare matarka ta rufe maka gida yadda ake zura sanyin nan ka kwana a waje wane irin mataki zaka ɗauka a kanta idan gari ya waye?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home