Saturday, August 5, 2023

Jaruman Kannywood Sun Tsorata Kan Kalaman Da Wasu Yan Niger Sukayi......











Sai Mun Lakadawa Duk Wani Dan Kannywood Da Yazo Wasa Niger Dukan Tsiya.


Wasu Daga Cikin Yan Niger Suna Ikirarin Sai Sun Lakadawa Yan Wasan Hausa Film Na Nigeria Duka Idan Sukake Kasar Taron Sallah.


Hakan Yabiyo Bayane Tun Bayan Da Yar Uwarsu Rakiya Musa Ta Bayyana Cewa Wani Ya Yaudareta.


Gadai Vedion A Nan 👇👇👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home