Saturday, August 5, 2023

DA DUMI-DUMI: Jam'iyyar NNPP ta nemi Kwankwaso da ya lallaba ya fice daga jam'iyyar ko kuma su kore shi. .....






DA DUMI-DUMI: Jam'iyyar NNPP ta nemi Kwankwaso da ya lallaba ya fice daga jam'iyyar ko kuma su kore shi. 


Wasu shugabanni a NNPP sun zargi Rabiu Musa Kwankwaso da hada-kai da Bola Ahmed Tinubu.


Kwamred Sunday Oginni yana so ‘Dan takaran ya rufawa kan shi asiri ya bar Jam’iyya ko a kore shi.


Kungiyar ta ce Kwankwaso ya yaudari asalin wadanda su ka kafa NNPP saboda manufar siyasarsa.



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home