Saturday, August 5, 2023

Kuna gani zai kashe shi da duka amma anki rabawa Gaskiya dambe mugun wasa ne Kalli Bidiyon…











Gaskiya dambe mugun wasa ne ko da ba’a fada bana kowa yasan da haka amma du da hakan wasu basa fasa saka makudan kudade a harkar dambe wanda idan kana kallan sambe.

Zaka ga malaman bahausshe yayi gaskiya da yake ceqa menene marabar dambe da fada wannan tabbas haka yake domin kuwa idan banda zagi babu abun da yaraba dambe da fada.

Wani lokacin ma ba’a rasa wanda sukeyib zagin ba kaga ya zama fadan kenan dan haka munakira ga wanda suke wannan harkar da sudai na ta domin kuwa nan da nan za’a gwab gwabje maja kuruciyar ka.

Ka koma kamar wani tsoho ko kuma wani dodo dan haka wannan abu bawai dole ya zama ba sanna kuma masu saka kudin ku acikin wannan harkar kuji tsoran Allah kuma Allah kuma ya shirye ku

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home