Friday, August 4, 2023

MAZA AN SHIGA UKU!MATA KU GIGITA MAZAJEN KU DA WANNAN HADIN,HADIN SAKA MAI GIDA KUKA.KU SHIGA NAN....











MAZA AN SHIGA UKU!MATA KU GIGITA MAZAJEN KU DA WANNAN HADIN,HADIN SAKA MAI GIDA KUKA


Tabbas mace komai kyawunta idn bata da ni,imar

jiki to bata iya gamsar da mijinta, dole ayi mata

kishiya, to amman ni’imar mace ya dan ganta da

irin nau’in abincin datake ci.

°

Amman ma tsalar itace basa tuntubar masana dan basu haske saidai kawai suyi ta sayan magungunan yan kasuwa wanda basa dadewa

jikinsu wasuma basa aiki.

°

Ga duk macen dakesan samun ni’ima a jikinta tota liqewa wannan sinadarin.

°

Kuma ana hadin ne da dare idan sun jiku da safe akesha.

°

1. Asamu kankana (water milon) meyashi se a fafe samanta da wuka ayi mata kofa.

°

2. Asamu kanumfari (Clave) a dakashi a zuba a cikin kan kanar.

°

3. Asamu dabino a nikashi a zuba a cikin kankanar.

Asamu dabino a nikashi a zuba a cikin kankanar.

°

4. Kwakwa (coconut) kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin kankanar sannan kwakwar ma a nika ta a zuba cikin kankanar.

°

Sai a rufe kankana saida safe sun jiku sai uwar gida ta shanye ruwan tas sannan ta cinye kankanar.

°

Zaki bawa kawarki labari.

°

Anaso mace ta yawaita wannan abun zatai kima da martaba ga mai gidanta.

°

Kila ma megida ya baki kyautar jirgi saida safe ayita rigima.

°

insha Allahu duk wacce tayi amfani da wannan sinsadarin zata yaba kuma zata kara yiwa Allah godiya.

°

°Allah yasa adace ameeen

°

wainsunku sunsan wannan hadin

°

kowace mace sarauniyace saidai wadda tayi wasa da ajinta.

 

MAGANIN KARIN NI’IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA):

 

SHARE 🔔

 

Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home