Friday, August 4, 2023

Tirkashi 😳 Malam Yayi Zazzafan Bayani Akan Shirin Izzar So Ya Bayyana Matsayinsa A Addinin Musulinci –











Kamar Dai Yadda Kowa Ya Sani Shirin Izzar So Shire Me Dogon Zango Dake Zuwa Duk Mako Mako A Dandalin YouTube Wanda Yanada Daga Cikin Fitattun Shirye-shiryen Wasan Hausa Da Sukafi Kowannen Tarin Ma Kallata, Shirin Izarso Ya Kasance Shiri Me Ilimantarwa Fadakarwa Hadda Nishadantarwa – Yana Zuwa Daga Bakori Tv Ta Tsohon Jarumi Kuma Fitacce Wato Lawan Ahmad Wanda Ake Kira Da Umar Hashim.



KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home