Friday, July 21, 2023

Zamu soma shari’a da duk wanda yake yiwa AA Rufa’i bidiyo, tattaunawa da ‘yan uwan AA Rufa’i.....











Kamar yadda kuka sani a kwananan ne ake ta yada bidiyoyin mani mutum da aka fi sani aa Alhaji AA Rufa’i mai sayan Duniya.

Wannan mutum an bayyana shi ne a matsayin marar lafiya inda wasu ke amfani da rashin lafiyar tasa suke kara tuzunrar dashi a matsayin mai kudin duniya inda.

Haka yasa ‘yan uwa mutum suka bayyana Dala Fm cewar, zasu fara daukar mataki kan haka kamar yadda zakuga a cikin bidiyon dake kasa.


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home