Friday, July 21, 2023

Masha Allah: Yadda aka gudanar da Dinnar bikin mawaki Ado Gwanja da amaryarsa Maryam Zubairu Muhammad Paki











Kamar yadda a kwanaki ake ta yawo da labarin cewa Jarumi kuma mawaki a masana’antar kannywood “Ado Gwanja yana shirin shiga daga daka wato zaiyi sabon aure, sai kuma a yau muke tafe da wata bidiyo da take bayyana cewa an gudanar da Dinnar bikin auren nasa kamar yadda zaku gani a kasa.

Zaku iya kallon bidiyon da muka sanya muou a kasa domin ganin yadda aka gudanar da Dinnar bikin mawakin masana’antar kannywood Ado Gwanda da sabuwar matarsa ta yanzu.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home