Thursday, July 20, 2023

Jerin ‘Ya’ya Da Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi Da Suka Haddace Alqurani Maigirma......











A Wannan video za ku ji takaitaccen tarihin sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda shine ya kafa tarihi na tara yaya da jikoki da suka haddace Alkur’ani Maigirma 👇👇




Alkaluma sun nuna cewa shehin malamin, wanda a kwanan nan ya cika shekara 98 a duniya — ranar 2 ga watan Almuharram 1444 Hijiriyya — yana da ’ya’ya da jikoki da ma tattaba-kunne kusan 300 da suka haddace Alkur’ani.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home