Thursday, July 20, 2023

Innalillahi gaskiyar abun daya faru da jarumar kannywood....











Allah sarki wata jarumar kannywood da mutane suke tunanin an watsa Mata wani amma kuma hakan ba gaskiya bane ga gaskiyar lamarin .


Wannan lamari idan za ayi film a kannywood akan yin haka idan za a nuna fuskar wani jarumin ta kwailaye amma wannan ba gaske bane .

Saboda wasu mutanen sun fara tunanin kamar gaskiya ne tunda wasu basu fahimci hakan ba Allah yasa mudace Ameen summa Ameen .

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wanna site Mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya da Kuma na siyasa .

Thanks for watching .

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home