Friday, July 7, 2023

Yanzu- Yanzu Aka iso Da gawar Malam Usman Buda mutumin da aka kashe a Jihar Sokoto Lahadin da ta gabata kalli…












Yanzu Aka iso da gawar marigayi Malam Usman Buda marigayin wanda ya rasa ransa a hannun wasu fusatattun matasa a lahadin da ta gabata a yammacin yau akayi jana’izar sa.


Marigayin anyi Masa wanka an kuma yi masa Sallah Yanzu anan Masallacin Sheikh Musa Ayuba lukuwa dake mabera, Jihar Sokoto kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.

Domin Bayyana Ra’ayoyinku Ku Biyo Mu Comments Section Kuma Ku Cigaba Da Bibiyarmu A Koda Yaushe A Wannan Shafin Namu Mungode.


0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home