Friday, July 7, 2023

Innalillahi An tsinci gawar Wani magidanci da matarsa mai dauke da juna biyu a cikin gidan aurensu a Abuja kalli…











Innalillahi Wani abun bakin ciki ya afku a Abuja inda mata da miji suka rasa ransu a lokaci guda Bayanda ake zargin wani marar imani ya zuba musu guba a abinci suka ci nan take suka rasu


An dai tsinci gawar ma’auratan a gidan aurensu kwanaki biyu bayan rasuwar su a gidan nasu dake Abuja sakamakon cin guba a abinci, a yadda bincike ya nuna ana zargin guba wani ya sanya masu a cikin abincin da suka ci saboda yanayin da aka riske su.

Rahotanni sun bayyana cewa, Marigayi Hussain Lawan da Amaryarsa, sun rasa ransu ne sakamakon cin abinci mai dauke da guba a cikin sa.

Domin Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Cigaba Da Bibiyarmu A Wannan Shafin Namu Mungode.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home