Friday, July 7, 2023

Innalillahi Babban Jarumin Masana’antar Kannywood Mahmud Na Danko Ya Rasu Yanzu- Yanzu Sanarwar Inji – Ali Nuhu…











Innalillahi A Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwar Babban Jarumi A Masana’antar Kannywood Wanda Ake Kira da Na Danko Ya Rasu Yanzu-Yanzu Zakuma Ayi Jana’izar Sa A Yau.


Zuwa Yanzu Ba’asan Dalilin Rasuwar Tasa Ba Cikakkun Rahotanni Na Nan Tafe A Wannan Shafin Namu Domin Cigaba Da Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Kasance Damu Mungode.


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home